APC
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da sakamakon zaben cike gurbi a jihar Kano inda ta sanar da Bello Muhammad na NNPP wanda ya lashe zaben cike gurbi.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da wanda ya yi nasara a zaben cike gurbi da aka gudanar a jihar Legas inda ta ce Laguda na APC shi ya lashe zaben.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya shawarci 'yan Najeriya da su gyara kuskuren da suka yi ta hanyar zaben jam'iyyar PDP, ko kuma su ci gaba da shan wahala.
Jam'iyyar PDP ta musanta korafin da wata kungiya ta aika wa Bola Ahmed Tinubu cewa ta haɗa kai da gwamna da nufin jirkita sakamakon zaben Guma 1 yau.
Jam’iyyar NNPP a Kano ta yi Allah wadai da harin da aka kai kan masu zabe a jihar yayin da ta ce jam'iyyar APC ce ta dauki nauyin ta'addanci da aka yi a zaben.
Yayin da ake ci gaba da zaben cike gurbi a Plateau, masu kada kuri'a sun tsare wani jami'an hukumar INEC kan rashin kawo isassun kayayyakin zabe a Jos.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya roki addu'a ga tawagar Super Eagles don samun nasara a wasanta da kasar Angola a gobe Juma'a a gasar AFCON.
Sanata Elisha Abbo da aka rusa zabensa ya roki Shugaba Tinubu da ya dakatar da rantsar da alkaliyar da ta rusa zabensa saboda ba ta san aikinsa ba ko kadan.
Jigon jam'iyyar NNPP, Jamu Mohammed ya musanta maganar sasanta tsakanin Rabiu Kwankwaso da Umar Ganduje inda ya ce bai su san da wannan magana ba.
APC
Samu kari