APC
Tun kafin a fara batun 2027, ana bakar adawa tsakanin Kwankwasiyya da mutanen Gandujiyya. A Kaduna, ana shuka irin rigima tsakanin Nasir El-Rufai da Uba Sani.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan irin tsare-tsaren da ya ke kawowa inda ya ce za a amfana nan gaba.
Biyo bayan rikicin jam'iyyar APC, shugaban kasa ya kafa kwamitin da zai kawo wanda zai maye gurbin Ganduje. Sabon shugaban zai fito ne daga Arewa.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce ya yi nasarar kan abokan gaba a jihar da suke neman kawo masa cikas a cikin gwamnatinsa a wannan hali.
Gamayyar kungiyoyin Gaskiya da Adalci ta wanke tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje daga zargin cin hanci da rashawa da gwamnatin jihar Kano ta yi.
Babbar mai shari’a ta Kano kuma kwamishinar shari’a, Mai Shari'a Dije Abdu Aboki, ta sauya kotun da za ta saurari shari’ar Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya sanar da mutuwar mataimakin shugaban ma'aikatansa, Gboyega Soyannwo bayan ya sha fama da jinya a yau Laraba.
Dan takarar shugaban kasa a zabukan da ya gabata, Pat Utomi ya ce a yanzu ƴan siyasa kawai suna yin mulki ne domin kansu ba wai inganta kasa da al'umma ba.
Yayin da rikicin siyasa ke kara tsami a jihar Ondo, an dakatar da Sanata Jimoh Ibrahim daga jam'iyyar APC mai mulkin jihar kan zargin cin amanarta.
APC
Samu kari