Aliko Dangote
Matatar mai da ke birnin Port Harcourt ta fara aikin tace danyen mai kamar yadda Gwamnatin Tarayya ta yi alkawari a watan Agusta cewa a Disamba komai zai kankama.
Dangote ya samu kishiya a kasuwnacin matatar man fetur, BUA zai fara harkar a jihar Akwa Ibom a nan ba da dadewa ba, bayani ya fito daga wata mata.
Masani ya bayyana dalilin da yasa rage farashin da aka yi a baya na simintin BUA bai yi tasiri ba saboda har yanzu ana ci gaba da siyar dashi a yadda yake.
Kamfanin simintin Dangote ya bai wa dalibai 119 tallafin karatu ga 'yan asalin jihar Ogun da ke yankin Ibese da kamfanin ke gudanar da ayyukansa.
Dan takarar gwamnan jihar Kogi a inuwar PDP, Sanata Dino Melaye, ya musanta rade-raɗin da ke yawo cewa ya karbi N3bn daga Atiku Abubakar da Aliko Ɗangote.
Aliko Dangote, shugaban rukinin kamfanonin Dangote ya bayyana cewa matatar za ta rinka tace kalla ganga dubu 350 a kowacce rana (bpd). An sauke ganga miliyan daya.
Matatar Aliko Dangote na shirin fara aiki a shekarar nan. Dangote zai taimaka wajen rage adadin man da ake shigowa da su daga matatun kasashen katare.
Majalisar dattawa ta ce bincikenta ya nuna mata an karkatar da kudin tallafin da bankin CBN ya ba kamfanoni. Biliyoyin da CBN ya ba kamfanonin mai sun bi iska.
An zargi kamfanin simintin Dangote da rushe makarantar gwamnati saboda hako ma’adanai. Kamfanin Dangote ya rushe makarantar ne ba tare da sanar da hukuma ba.
Aliko Dangote
Samu kari