Alhaji Abdus Samad Isyaka Rabiu
Hamshakin attajiri kuma shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu, ya amince a yi wa ma'aikatan rukunin kamfanoninsa karin kudin albashi da kaso 50%.
Yayin da ake fama da tsadar kaya musamman bangaren siminti, Gwamnatin Tarayya za ta yi zama da Alhaji Aliko Dangote da Abdussamad Rabiu kan tsadar siminti.
Kamfanoni irin su BUA, Flourmills, Cadbury da ma bankuna irin su Unity na fuskantar barazana daga faduwar darajar Naira, inda suka tafka asarar naira biliyan 140.
Daya daga cikin attajiran Najeriya, Abdul Samad Rabiu, ya yi asarar dala biliyan 2.7, sakamakon garambawul da gwamnatin Najeriya ta yi a fannin kudin kasar.
Gwamnatin tarayya ta fara sabon shirin karya farashin sukari a kasar nan inda ta fara tattaunawa da kamfanonin da ke samar da shi a fadin kasar nan.
Alhaji Abdulsamad Rabiu mai kamfanin BUA ya sanar da cewa zai bude kamfanin man fetur a jihar Akwa Ibom. Ya sanar da ranar da matatan man za ta fara aiki.
Dangote ya samu kishiya a kasuwnacin matatar man fetur, BUA zai fara harkar a jihar Akwa Ibom a nan ba da dadewa ba, bayani ya fito daga wata mata.
Masani ya bayyana dalilin da yasa rage farashin da aka yi a baya na simintin BUA bai yi tasiri ba saboda har yanzu ana ci gaba da siyar dashi a yadda yake.
Jam'iyyar APC ta yanke shawarar dakatar da babban taron kaddamar da kwamitoci biyar da ta shirya yi a Abuja. A baya Abdul Samad BUA ya ki karbar tayin APC.
Alhaji Abdus Samad Isyaka Rabiu
Samu kari