Aisha Buhari
Fadar shugaban kasa ta yi martani wa ADC kan zargin siyasantar da rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. Sunday Dare ya ce ADC ce me neman suna da rasuwar.
Tsohon ministan sadarwa, Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya yi kyautar N200,00 na rago ga Danladi Mai Kaset da ya yi wa Muhammadu Buhari takwara a Bauchi.
Buba Galadima ya ce Alhaji Ahmadu Yaro ne babban mai taimakawa Muhammadu Buhari da kudi har ya samu nasara a 2015. Ya lissafa wadanda suka taimaki Buhari.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin yaran tsohon shugaban kasa,marigayi Muhammadu Buhari sun bayyana jin dadi kan yadda ake yafe wa mahaifinsu.
Tsohon hadimin shugaban ƙasa, Femi Adesina ya bayyana cewa Muhammasu Buhari ya faɗa masa cewa bayan sauka daga mulki, sai kuma tafiya ƙabari idan lokaci ya yi.
A labarin nan, za a ji cewa wani Malamin addinin Musulunci, Malam Usman Hamza Al-Bayan ya ba iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawara.
Dattijon Arewa, Hakeem Baba Ahmed ya ce duk da Buhari yana da niyya mai kyau, ba a samu nasara a kan mulkin da ya yi ba a shekara 8 da ya yi a Najeriya.
Iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rasu sun bayyana yadda ya yi rayuwa da su. Rayuwar Buhari a cikin gida ta kasance wata iri ta dabam.
A labarin nan, za a ji cewa Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari ya jawo magana bayan wallafa Hotonsa da Peter Obi.
Aisha Buhari
Samu kari