
Jihar Adamawa







Tsohon kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta reshen jihar Adamawa, Barista Hudu Yunusa Ari, ya musanta zargin karban na goro domin ayyana Aishatu Binani.

Rundunar yan sandan ƙasa da ƙasa ta aike da sammaci ga dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa, Hudu Yunusa Ari, kan abinda ya aikata lokacin cikon zabe.

Hudu Ari ya ce sam ba Fintiri ne ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa ba, ya ce Binani ce ta lashe zaben don haka bai aikata laifi wajen sanar da ita ta ci ba.

Dole DSS ta yi gaggawar sakin magoya bayan PDP da aka cafke a Adamawa. Alkali Christopher Dominic Mapeo ya yi umarni a sake su, kafin ya daga kararsu zuwa Mayu.

Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta cafke shugaban jami'an tsaron gwamnan Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, bisa zargin cin zarafin jami'an zabe da wani babban jami

Yanzu muke samun labarin abin da ya faru a kotun tarayya da ke Abuja, inda aka kori karar da Binani ta shigar game da sakamakon zaben gwamnan jihar Adamawa.
Jihar Adamawa
Samu kari