Jihar Adamawa
Majalisar tarayya ta gabatar da wasu kudirori gaban shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin neman amincewarsa da rattta musu hannu. Sai dai bai yi hakan ba.
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya tabbatar da rasuwar Yakubu Tsala, wanda ya kira abokinsa na kuruciya kuma abokin siyasa.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya bayyana cewa babu waani abin damuwa game da shirye shiryen gangamin jam'iyyar PDP na kasa da za a yi a birnin Landan.
Gwamnan jihar Adamawa, Alhaji Ahmadu Umaru Fintiri, ya yi afuwa ga mutanen da ke zaman gidan gyaran hali. Gwamnan ya zabo su ne bayan yabawa da halayensu.
Jam'iyyar ADC ta yi kira ga Atiku Abubakar da Babachir Lawal da su gaggauata yankar katin zama 'yan jam'iyya kafin karshen 2025 ko rana damar zama manbobi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya tabbatar da rasuwar abokinsa na yarinta, MB Suleiman Jada, ya aika sakon ta'aziyya ga iyalansa.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisun kasar nan sun aika ga sanarwa da 'yan majalisa da Sanataci da ke sanar da kara wa'adin hutunsu, an fasa koma wa aiki yau.
Gwamnatin Tarayya ta fara bincike kan cutar da ke cin naman jiki da ta kashe mutane bakwai a Malabu, jihar Adamawa, yayin da ake zargin Buruli Ulcer ce.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana alhini kan rasuwar Sheikh Modibbo Dahiru Aliyu Ganye wanda ya rasu a ranar Laraba a Adamawa.
Jihar Adamawa
Samu kari