Abun Bakin Ciki
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wani mutum ya ransa bayan babbar motar kaya ta murkushe shi yayin da yake hanzarin zuwa sallar Juma’a.
Babban Fasto na garin Nsukka a jihar Enugu, Rabaran Francis Okobo, ya rasu yana da shekaru 89 a asibitin 'Niger Foundation, Enugu' bayan fama da jinya.
An tabbatar da rasuwar tsohon shugaban jami'ar gwamnatin jihar Edo, Farfesa Dawood Egvefo makonni biyu bayan Gwamna Monday Okoebholo ya maye gurbinsa.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya yi jimamin rasuwar tsohon shugaban hukumar Kwastam, Ahmed Aliyu inda ya yi masa addu'ar samun rahama.
Sarkin Iwo da ke jihar Osun a Kudu maso Yamma a Najeriya, Oba Abdulrosheed Akanbi, ya yi Allah wadai da masu yada jita-jitar cewa yana shan tabar wiwi.
Jirgin kasa daga tashar Rigasa, Kaduna zuwa Abuja ya kife a safiyar Talata, daruruwan fasinjoji sun shiga firgici yayin ake jiran karin bayani kan dalilin hatsarin.
Wata tsohuwar ‘yar takarar a jam'iyyar Republican, Valentina Gomez, ta tayar da hargitsi a taron da Musulmi ke yi a Capitol, Texas na kasar Amurka.
An tabbatar da rasuwar fitaccen mawakin gargaji na yarbawa, Alhaji Ahuja Bello yau Litinin, 25 ga watan Agusta, 2025, ya mutu kwana daya bayan cika shekaru 83.
Ambaliyar ruwa ta afku a Yobe, inda ta shafi gidaje 4,521 tare da raba mutane fiye da 12,000 da muhallansu. Gwamnati ta ɗauki matakan gaggawa a inda abin ya faru.
Abun Bakin Ciki
Samu kari