Abun Al Ajabi
Ta cika da farin cikin cewa za ta lula waje don ganinsa sai ga shi ta ci karo da tarin wulakanci. Ta yi bidiyo don kokawa kan halin da take ciki.
Wani matashi ya haddasa cece-kuce sosai a soshiyal midiya bayan ya bayyana yadda ya ajiye aikinsa a sabuwar shekarar nan mutane sun yi martani sosai.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta caccaki wani dattijo kan aike mata da sakonnin da basu dace ba. Jama’a sun yi martani a X.
Fitaccen malamin addini mazaunin Filato, Prophet Ritabbi, ya yi hasashensa na sabuwar shekarar 2024. Malamin ya hangowa yan Najeriya tarin wahalhalu.
Wasu iyali sun ziyarci katafaren gidansu wanda ake kan ginawa a kauye bayan an fada masu zai kammalu a watan Disamba. Sai dai abun da suka gani ya kunyata su.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi da aka yi kwanaki, Dino Melaye ya haddasa cece-kuce bayan ya koka kan rashin mai girkinsa a turai.
Cif Sanya Atofarati ya kafa tarihi a kundin bajinta na Guinness bayan shafe awanni 120 ya na kallon talabijin a jihar Ekiti a yau wanda ya fara tun ranar Laraba.
Wata uwa ta yi ta maza inda ta tunkari wata kyakkyawar budurwa a madadin danta. Matar ta ga budurwa kuma ta shiga ranta don haka ta tambaya ko za ta auri danta.
Bishop Joseph Edoro na majami’ar ‘A Touch From Heaven International Ministry’ ya bayyana hasashe masu tayar da hankali game da mulkin Shugaba Bola Tinubu a 2024.
Abun Al Ajabi
Samu kari