Abun Al Ajabi
An sha yar dirama a wata kotu da ke yankin Dei Dei Abuja lokacin da wata matar aure da ta nemi a raba aurensu da mijinta tace ta fasa. Ta ce har yanzu tana sonsa.
Hukumar NSCDC ta cafke wani mahaifi mai suna Chinana Talida a birnin Abuja a kokarin siyar da ɗan cikinsa mai shekaru shida a duniya kan kudi miliyan 20.
Yar majalisar dokokin kasar New Zealand karkashin jam'iyyar Green Party ta yi murabus biyo bayan kama ta tana satar jakar hannu. Golriz Ghahraman ta magantu kan haka
Gwamn atin kasar New Jersey ta ce za ta dawowa Najeriya dala miliyan 8.9 da aka ajiye a bankin kasar a zamanin mulkin Jonathan, da aka fitar don sayen makamai.
A wani abu kamar almara, wasu 'yan daba sun farmaki asibitin Ekiti kuma sun yi awon gaba da wata gawa. Lamarin ya faru a ranar Litinin, inda suka lalata kayayyaki.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargin ya sace janareton masallacin Juma'a mai amfani da hasken rana a jihar.
An bayyana yadda wasu 'yan damafara suka damfari wani sanatan Najeriya makudan kudade tare da abokansa bayan da suka sace masa manhajar a wayarsa.
Wani bidiyo ya nuno wani lakcara da ya taimakawa daya daga cikin dalibansa wacce ke jego da goyon danta. Mutabe sun jinjiwa malamin kan wannan karamci nasa.
Wata jami’ar rundunar sojin Najeriya da suna ogunleyeruthsavage1 a TikTok ta zargi wasu manyan jami’an sojoji da cin zarafinta saboda ta yi yarda su yi lalata.
Abun Al Ajabi
Samu kari