Abuja
Ministar mata a Najeriya ta maka kakakin Majalisar jihar Niger a kotu kan shirin aurar da yara mata marayu 100 inda ta ce hakan bai dace ba kwata-kwata.
Dalibar da aka ci zarfi a makarantar Lead British International School, Namitra Bwala ta shigar da kara kotu tana neman a bita ta diyyar N500,000, 000.
Hukuma mai kula da birnin tarayya Abuja ta ba shaguna 500 wa'adin sa'o'i 24 domin su tashi. Hukumar ta ce za ta rusa shagunan ne saboda an gina su ba bisa ka'ida ba.
Yayin da Yarima Harry ya kawo ziyara Najeriya, uwar gidansa, Meghan Markle ta bayyana Najeriya a matsayin gida da take alfahari da ita a ko da yaushe.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023, Peter Obi ya kai ziyara ga tsohon gwamnan jihar Jigawa yayin da aka fara jita-jitar zai sauya sheƙa zuwa PDP.
Kungiyar kwadago ta yi barazanar rufe ofisoshin kamfanonin raba lantarki a fadin kasar nan, har sai gwamnatin tarayya ta janye karin kudin wutar.
Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun rufe hedikwatar hukumar kula da wutar lantarki (NERC) da kuma ofisoshin kamfanonin rarraba wutar lantarki a fadin kasar.
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta gurfanar da wata mata mai suna Ramat Mercy Mba kan zargin satar saka hannun marigayi Abba Kyari domin yin damfara.
Jami'an Birtaniya a Najeriya sun bayyana dalilan rashin tarayya cikin ziyarar da jikan sarauniya Elizabeth II, Yarima Harry da matarsa suka kawo Najeriya.
Abuja
Samu kari