Abuja
Sabon mukaddashin sifetan yan sanda na ƙasa, (IGP) Kayode Egbetokun, ya krbi ragamar hukumar yan sandan Najeriya daga hannun Usman Alkali Baba a hukumance.
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta ce ta yi jigilar maniyyata 67,000 daga cikin 73,000 ta bangaren da aka ware, ta shawarci mutane kan tsarin ajiya nahukumar.
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta zaɓi ranar 13 ga watan Yuli, 2023 domin yanke hukunci kan ƙarar da dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya shigar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote da kuma shugaban kamfanin Microsoft, Bill Gates a birnin da ke Abuja
Shugaban Hukumar EFCC da aka dakatar a makon da ta gabata, Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa masu laifi ne kadai ke tsoron amsa gayyatar hukumar idan an kira su
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana irin kalubalen da ya fuskanta a 2018 amma bai fadawa kowa ba don magoya bayansa, ya ce har guba an saka masa
Farfesa Isa Pantami ya samu lambar yabo daga gidan talabijin ta Qausain bisa kokarinsa na kawo abubuwan ci gaba a bangaren sadarwa d tattalin arziki na zamani.
Fada ya kaure tsakanin jami'in hukumar NSCDC da wani dan bautar kasa a ranar Asabar, 17 ga watan Yuni kan abinci a wajen wani taro inda suka ba hammata iska.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya kafa tarihi a siyasar Najeriya, ya amince sa motocin kashe wuta a cikin jerin gwanon motocin shugaban ƙasa.
Abuja
Samu kari