Abuja
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya bayyana muhimman abubuwan guda 8 da gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali a kai. Tinubu ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a Abuja.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya karbi bakuncin tsohon ɗan fafutukar neman sauyi a yankin Neja Delta, Asari Dakubo, kuma sun shiga ganwar sirri a Villa.
Hukumar yaki da cin hanci da sauran laifuka ta ICPC ta gurfanar da tsohon magatakardan Hukumar JAMB, Farfesa Ojerinde kan badakalar makudan kudade a hukumarsa.
'Yan sanda a Abuja sun gurfanar da wata budurwa a gaban kuliya bisa zargin guduwa da kudaden da kawarta ta ba ta ajiya har naira miliyan hudu. Wacce ake tuhuma.
Wani magidanci ya roki Kotun kostumare a birnin tarayya Abuja ta rasa aurensa da mai ɗakinsa bisa hujjar ta gudu daga gida kuma har ta ƙara auren wani daban.
Bidiyon wani makaho bakanike da ya kware a gyaran mota ya dauki hankulan masu amfani da kafar sadarwa ta TikTok. Wasu da dama daga masu amfani da kafar TikTok.
Wasu gungun matasa sun fara zanga-zangar nuna takaicinsu bisa danbarwan shugabanci da ta raba majalisar dokokin jihar Nasarawa gida 2, sun roki Tinubu da IGP.
Yan sanda a Abuja sun gurfanar da wasu matasa marasa aikin yi su 5 saboda lakaɗawa maƙwabcinsu da matarsa dukan tsiya da suka yi. Sai dai matasan sun musanya.
Jigo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu akan tsauraran matakai da yake dauka inda yace hakan zai kawo sauyi a kasar.
Abuja
Samu kari