Abuja
Kungiyar Gamayyar Arewa maso Gabas (NEPC) ta roki al'ummar Musulmi da su yafewa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima kan kalamansa da ya yi yayin wani taro
Mukaddashin sifetan yan sanda na ƙasa, IGP Olukayode Egbetokun, na ganawa yanzu ɗa haƙa da kwamandojin Police Mobile Force 79 a hedkwatar yan sanda dake Abuja.
Hukumar samar da wutar lantarki ta Abuja (AEDC) ta karyata rade-radin da ake yadawa cewa tana shirin kara kudin wuta a watan Yuli mai kamawa saboda sauye-sauye.
Wata kotu ta tabbatar wa da Hukumar Kiyaye Hadura (FRSC) ikon ci gaba da hukunta masu abin hawa da suka sabawa doka da kuma cin taransu don inganta tukinsu.
Dubun wani sanatan bogi ta cika bayan ya faɗa hannun jami'an hukumar hana cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC). An cafke shi ne bisa zargin damfarar har €5.7m.
Abuja - Duk mai rai mamaci ne, Allah ya yi wa fitaccen ɗan siyasa kuma makunsacin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, Idi Amin, rasuwa a Abuja.
Shahararriyar 'yar wasan kwaikwayo, Ini Edo ta bayyana yadda iyayenta suka yi mata auren dole da kuma irin kalubalen da ta fuskanta yayin zamansu na auren.
Kotun sauraran korafe-korafen zabe da ke zamanta a Abuja ta amince da korafin Atiku Abubakar akan Bola Tinubu na shaidar takardun karatu da kuma bautar kasa.
Hukumar Kula da Muhalli a birnin Tarayya Abuja ta yi barazanar kama masu kiwo a birnin tare da kwace shanunsu don mikasu zuwa kotu don daukar mataki akansu.
Abuja
Samu kari