Jihar Abia
Hon. Destiny Nwagwu dan jam'iyyar LP wanda Kotun Daukaka Kara ta rusa zabensa ya ce babu mai hana shi komawa kujerarsa a zaman Majalisar jihar Abia.
Gwamnan jihar Abia, Dr Alex Otti ya nada mai girma Muhammadu Sanusi II da wasu mutane 18 matsayin mambobin cibiyar AGEAC a jihar, domin farfado da tattalin arziki
Kotun koli ta kori ƙarar jam'iyyar PDP ta ɗan takarar na gwamnan a jihar Abia waɗanda suka kalubalanci nasarar Gwamna Alex Otti a zaben watan Maris.
Kotun koli ta tanadi hukunci kan kararrakin da aka shigar a gabanta masu neman a tsige gwamna daya tilo na jam'iyyar Labour Party (LP), Alex Otti.
Sanata Orji Uzor Kalu ya roki 'yan Najeriya da su yi wa Shugaba Tinubu uzurin shekaru uku don ya daidaita tattalin arzikin kasar, ya ce sun sani ana shan wahala.
Shugaban kasa, Bola Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima sun samu karramawar sarautar gargajiya a jihar Abia yayin da Godswill Akpabio shi ma ya samu sarauta.
Gwamnatin jihar Abia ta ce ta gano wasu likitoci da suka ajiye aiki amma har yanzu suna karbar albashi daga gwamnatin jihar. Za a dauki mataki akan su.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Abuja ta yi hukunci kan shari'ar zaben Majalisar Dattawa a Abia ta Tsakiya inda ta tabbatar da Austin Akobundu na PDP.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da hukuncinta da ya ayyana Sanata Austin Akobundu na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben Abia ta tsakiya.
Jihar Abia
Samu kari