Bola Tinubu
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sha ruwan yabo daga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Shugaban ya taya gwamnan murnar cika shekara 61 da haihuwa.
Kungiyar TUC ta sake tura sabbin bukatu 10 ga Shugaba Bola Tinubu yayin da aka shiga sabuwar shekara inda ta ce dole ya aiwatar da su ko ya fuskanci matsala.
Tsohuwar Ministar jin kai da walwala, Sadiya Umar Farouk ta bukaci karin lokaci kan rashin lafiya da ke damunta bayan Hukumar EFCC ta gayyace ta.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu gargadi daga wajen Fasto Joshua Iginla kan abubuwa uku a shekarar 2024. Faston ya kuma yi addu'a ga shugaban kasan.
Gwamnatin tarayya za ta kara tsawaita dakatar da karbar digiri daga kasashen Kenya, Uganda da Nijar bayan an gano yadda ake samun digirii na bogi.
A sakamakon binciken da ake yi a NSIPA, an ci karo da wasu biliyoyi masu yawan gaske. Hukumar EFCC ta gano biliyoyin kudin gwamnati da aka boye a asusun jama’a
Za a ji ana zargin matsalolin yau duk laifin Muhammadu Buhari ne. An samu baitul-mali babu komai don haka Segun Osoba ya ce wajibin Bola Ahmed Tinubu ya ci bashi.
Malamin addinin musulunci ya shawarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya koma cikin littafin Allah mai tsarki watau Alkur'ani akwai maganin kowace damuwa.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa na jihar Ondo ya dakatar da ciyamomin kananan hukumomi 18 a jihar sa kuma kansiloli 33 kwanaki kadan bayan hawa karagar mulki.
Bola Tinubu
Samu kari