Bola Tinubu
Hukumar kula da yi wa masu arzikin kasa ta'annati (EFCCf ta yi caraf da dakatacciyar shugabar hukumar jindadin al'umma ta kasa (NSIPA), Halima Shehu.
Sanata Orji Uzor Kalu ya roki 'yan Najeriya da su yi wa Shugaba Tinubu uzurin shekaru uku don ya daidaita tattalin arzikin kasar, ya ce sun sani ana shan wahala.
A majalisar dattawa da wakilan tarayya, tun daga zabe aka ga abubuwa a 2023. An rika samun matsaloli musamman da Sanata Godswill Akpabio da sauan 'yan majalisar.
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, da Bola Tinubu sun yi alkawarin jama’a za su gwangwaje a shekarar nan, a cewarsu tattalin arziki zai bunkasa a 2024.
Biyon bayan matakin gwamnatin Tinubu na daina tantancewa da amincewa da kwalin digiri daga wasu jami'o'in kasashen waje, an bayyana jerin jami'o'in da abin ya shafa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabon shugaban hukumar jindadin al'umma ta kasa (NSIPA), bayan ya dakatar da shugabar hukumar.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa ta ware naira biliyan 100 domin dawo da shirin ciyar da dalibai abinci a fadin kasar. Shirin zai bunkasa harkar koyo
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da dakatar da Halima Shehu a matsayin shugabar hukumar NSIPA da ke kula da ayyukan jin dadin al'umma ta kasa,
Rev James Odedeji, babban fasto a Najeriya, ya bayyana abun da ba zai yi tasiri ba a 2024 yayin da shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu a kasafin kudi.
Bola Tinubu
Samu kari