Bola Tinubu
Hukumar ba da lamuni ta duniya, IMF ta gindaya sharuda ga Najeriya da sauran kasashen Afirka da ke son a yafe musu basukan da su ka ci da ya yi katutu.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi tsokaci game da inda Abdulrasheed Bawa, dakataccen shugaban hukumar EFCC yake yayin da ya sanar da nadin Ola Olukoyede.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Alhamis, ya nada Ola Olukoyede a matsayin wanda zai maye gurbin Abdulrasheed Bawa daga shugabancin hukumar EFCC.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Ola Olukoyede a matsayin sabon shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci, EFCC bayan dakatar da Abdulrsheed Bawa.
Babban Bankin Najeriya, CBN, ya bayyana yadda ya zuba makudan kudade har Naira biliyan 5.78 don farfado da martabar Naira a kasar da ta ke tangal-tangal.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci kotun ƙoli ta yi watsi da ƙarar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta Atiku Abubakar, suka ɗaukaka kan nasararsa a zaɓe.
Za ku ji bayani a kan Aminu Maida wanda ya zai rike NCC. Dr. Maida ya yi digirinsa a Ingila, ya yi aiki da kamfanoni da hukumomin gwamnati a gida da ketare.
Shugaba Bola Tinubu ya sallami Farfesa Umar Garba Danbatta a matsayin shugaban Hukumar Sadarwa ta NCC, kuma ya sallami Sunday Adepoju na NIPOST da Tukur Funtua.
Ministan kudin Najeriya, Wale Edun ya zama shugaban kungiyar gwamnonin Afrika a bankin duniya, sai yanzu kujerar ta iya isowa kan ‘dan Najeriya a shekaru 60.
Bola Tinubu
Samu kari