Bola Tinubu
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya amince da tazarcen shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Gwamna Namadi ya yabawa gwamnatin Tinubu.
Dan jam'iyyar APC, Obidike Chukwuebuka ya yi kira ga matasa da su cigaba da goyon bayan Tinubu. Ya ce Allah ba zai yafe wa duk wanda ya yi adawa da shi ba.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa karin kudin shiga ba zai hana karbo bashi ba. Shugaban hukumar FIRS Zacch Adedeji ya ce Najeriya za ta cigaba da ciwo bashi.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyoyin SSANNU da NASU sun kara bai wa Gwamnatin Tarayya wa'adin tafiya yajin aiki a kan bukatunsu, an kara makonni biyu.
A labarin nan, 'Dan majalisar wakilai mai wakiltar Pankshin/Kanke/Kanam a majalisar wakilai ta tarayya, Hon. Yusuf Adamu Gagdi, ya caccaki Gwamnoni.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamdio ya fadi yadda ake fafutukar ceto kasar nan daga halin da ta ke ciki sannu a hankali.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar na kokuwar shawo kan mutanen marigayi Muhammadu Buhari. Atiku ya gana da 'yan CPC, Tinubu ya je gidan Buhari.
Jam’iyyar ADC ta soki gwamnatin APC kan zargin shirin Shugaba Bola Tinubu na tsawaita mulkinsa, tana mai cewa wa’adinsa na kundin tsarin mulki zai kare a 2027.
Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Oluremi Tinubu ta sanar da cewa ta samu kyautar fiye da N20bn zuwa yanzu na taya ta murnar haihuwa. Za ta gina dakin karatu.s
Bola Tinubu
Samu kari