Super Eagles
Za a ji yadda sabon Koci ya shiga tarihi, Najeriya ta doke kasar Sao Tome da ci 10–0. Super Eagles sun yi wa ‘Yan wasan Sao Tome cin kaca, za a dade ana labari.
Labari da dumi-dumi ya bayyana cewa, an tashi daga wasan share fagen shiga gasar kofin duniya da za a yi Qatar, wanda Super Eagles ta Najeriya ta buga da kasar
Jihar Legas - Da alamun shugaba Muhammadu Buhari zai halarci wasan kwallon hayewa gasar kwallon duniya na Qatar 2022 da za'a buga tsakanin Najeriya da Ghana.
Kyaftin din na Super Eagles ya ce 'yan wasan Najeriya sun yi nadamar rashin tabuka abin a zo a gani a gasar cin kofin nahiyar Afirka da Senegal ta lashe watanni
Tsohon dan wasan kwallon kafa na Najeriya wato Super Eagles, Justice Christopher, ya mutu. Dan wasan ya kwanta dama ne a safiyar yau Laraba, 9 ga watan Maris.
Kyaftin na Super Eagles, Ahmad Musa, ya yiwa tsohon dan kwallon Najeriya a gasar Atlanta ’96, Kingsley Obiekwu, kyautar milyan biyu bayan samun labarin mutumin.
Super Eagles, wacce a yanzu take matsayi na 33 a duniya kuma ta uku a Afirka, ta kasance ta 36 a duniya kana ta biyar a cikin watan da ya gabata, inji FIFA.
Alhaji Aminu Balele Kurfi ya soki ‘yan Najeriya da suka daura alhakin faduwar Eagles kan Shugaba Buhari, ya ce kawai suna kai hare-haren wuce gona da iri ne.
Kocin rikon kwarya na Super Eagles, Augustine Eguavoen ya bayyana cewa ba ayi alkalanci mai kyau a wasan na su da Tunisiya ba, hakan ya jawo aka fitar da su.
Super Eagles
Samu kari