Yan ta'adda
Mazauna Anka a jihar Zamfara sun yi ihun neman dauki biyo bayan barazana da yan bindiga su ka yi na kai masu hari saboda cafke dan ta'adda a yankin.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kai wani hari a sakatariyar jam'iyyar APC da ke jihar Bayelsa a Kudancin Najeriya yayin da ake waya ganawa.
Yan fashi da makami sun mamaye wata unguwa cikin dare sun bi gida gida suna ta'addanci kan bayin Allah. Yan fashin sun sace makudan kudi da kayayyaki.
Gwamnatin Najeriya ta kulla cinikin jiragen yaki 34 a kasar Italiya domin cigaba da yaki da yan bindiga. Jiragen yaki biyu sun iso Najeriya a halin yanzu.
Gwamnatin tarayya ta kara tabbatar da cewa za ta fatattaki yan ta'adda da su ka hana jama'a zaman lafiya, musamman a yankin Arewa maso Yammacin kasar nan.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da cewa an harbe shugaban yan sanda a jihar Delta. Yan bindiga sun harbe dan sanda mai matsayin DPO da wasu tarin jami'ai.
Rikici ya balle tsakanin dabar Gurgun Daji da wata dabar daban, wanda ya jawo hallaka daya daga cikin jagororin yan ta'adda da su ka addabi mazauna Zamfara.
Rundunar sojin Najeriya ta bukaci sojojin Najeriya su cigaba da sakin wuta kan yan bindiga a kasar nan, ta ce ba dawowa bariki har sai an gama kawar da miyagu.
Sarkin Zazzau a jihar Kaduna, Nuhu Bamalli ya yi tsokaci kan ta'addanci inda ya bayyana yadda aka san Fulani a baya da cewa ba a sansu da alaka da ta'addanci ba.
Yan ta'adda
Samu kari