Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya yi magana kan matsalolin da ake fuskanta a kasar inda ya ce rashin shugabanci nagari ne.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya gatgaɗi shugabannin Afirka da su tashi tsaye su tunkari ƙalubalen da suka addabi matasa tun kafin lokaci ya ƙure.
Dala ta tashi daga N200 zuwa N460 yau ta kai N1, 5000 a mulkin APC. Mun rahoto tarihin tashin Dala daga zamanin Shagari zuwa mulkin shugaba Bola Tinubu
Shugabanni irinsu Atiku Abubakar sun iya sake shiga aji, suka samu shaidar digirin Masters a Amurka tun kafin Muhammadu Sanusi II ya zama dakta a yau.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce shugabanci ne babbar matsalar Najeriya. Obasanjo ya kawo mafitar da za ta iya daidaita lamuran kasar nan.
Tsohon shugaban kasan Najeriya Olusegun Obasanjo ya yi magana kan batun cewa mahaifinsa jinin kabilar Igbo. Tsohon shugaban kasan ya yi cikakken bayani.
Tsohon shugaban kasa,Cif Olusegun Obasanjo ya ce ba ya goyon bayan ware wata kabila ko korarsu daga Najeriya, domin kasar ta dukkanin mazauna cikinta ne.
Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya fito ya nuna yatsa ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan batun albashin sanatoci.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da Goodluck Jonathan sun isa fadar shugaban kasa domin tattaunawa a zaman majalisar magabata na kasa tare da Bola Tinubu.
Olusegun Obasanjo
Samu kari