Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Shugaban CAN na Arewa, Rabaran John Hayab, ya ce wani uba mai yara uku da aka sace a makarantar St Mary’s a Niger, ya mutu sakamakon bugun zuciya.
Kungiyar Katolika ta Kwantagora ta saki sunayen duka malamai da daliban sakandireda, firamare da nazire da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Neja.
Gwamnatin tarayya ta bayyana yadda Shugaba Tinubu ya jagoranci dabarun sirri da suka kai ga nasarar ceto mutum 38 da ’yan bindiga suka sace daga cocin Eruku, Kwara.
Dalibai 50 daga makarantar St. Mary’s Papiri sun tsere daga hannun ’yan bindiga a Niger, yayin da daruruwan sauran dalibai da ma’aikata ke tsare a daji.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN), ta musanta rahotannin da ke cewa 'yan bindiga sun nemi kudaden fansa kan dalivan da suka yi garkuwa da su a jihar Neja.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya reshen Neja ta bayyana cewa mutane 227 ciki har da malamai da dalibai ne yan bindiga suka yi garkuwa da su a makarantar Katolika.
A labarin nan, za a ji cewa cocin katolika da ke jihar Neja ya fara fitar da bayanai a kan daliban da wasu 'yan bindiga suka sace a marakantar St. Mary.
Tsohon shugaban NEPC, Mista Olusegun Awolowo, ya rasu yana da shekara 62a duniya, lamarin da iyalansa suka tabbatar a wata takaitacciyar sanarwa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Binuwai ya bayyana cewa da ace akwai matsalar kisan kiristoci a Najeriya, shi ne zai fara kwamatawa a idon duniya.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari