
Ayo Fayose







Ayodele Fayose ya yi farin ciki da abin da ya faru da Jam’iyyar PDP a zaben Sokoto. Fayose ya ce Aminu Waziri Tambuwal ya yaudari duk wadanda suka taimake sa.

Ayo Fayose ya bada shawara Bola Tinubu ya rika dauko har ‘Yan adawa wajen raba mukamai. Tun da APC ta lashe zabe, jigon PDP ya fadi abin da Yarbawa suke bukata

Za a ji labari Ayodele Fayose ya shaida cewa ya ba Atiku Abubakar shawara a kan hanyoyin dinke barakar PDP. Fayose ya tabbatar da yana nan a Jam’iyyar PDP.

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya karyata cewa ya fita daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, duk da ya ce yana matukar girmama Bola Tinubu.

Tunda Mai Yiwu wa Ta Riga data faru, Ya Kamata Atiku Kawai Ka Yarda Ka Faɗi Zaɓe, Kai Kuma Ayu Ka Sauka Daga Shugabancin PDP, Tunda Ka Gaza Komai Inji Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya taya zababben shugaban kasa, Bola Tinubu murnar cin zabe yayin da ya shawarci Atiku Abubakar da ya tari gaba.
Ayo Fayose
Samu kari