Dino Melaye
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi, Dino Melaye, ya yi magana kan darasin da ya koya a kayen da ya sha a zaben gwamnan.
Dan takarar gwamnan jihar Kogi a inuwar PDP, Sanata Dino Melaye, ya musanta rade-raɗin da ke yawo cewa ya karbi N3bn daga Atiku Abubakar da Aliko Ɗangote.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya kirkiro sabuwar ma'aikatar jin kai da walwala don rage wa jama'ar jihar talauci da radadin da su ke ciki bayan cire tallafi.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa yana goyon matakin Dino Melaye na kin zuwa kotu domin kalubalantar zaben gwamnan Kogi
Dino Melaye, dan takarar gwamna na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben watan Nuwamba ya ce ba zai tafi kotu kallubalantan nasarar jam'iyyar APC ba.
A sakamakon hukunta jami’ar Baze da majalisar CLE ta yi, wasu sun shiga gagari. Digirin Rotimi Amaechi, Sanata Uba da Dino Melaye na fuskantar barazana.
Mun kawo gajeren tarihin Ahmed Usman Ododo da ya ci zaben gwamnan jihar Kogi. Ododo ya fito daga karamar hukumar Okene ne, saboda haka ya na cikin kabilar Ebira.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP, Murtala Ajaka ya garzaya kotu don kalubalantar sakamakon zaben gwamna a jihar Kogi da aka gudanar a ranar Asabar.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta mika satifiket ga sabon zababben gwamnan jihar Kogi, Alhaji Usman Ododo a yau Juma'a 17 ga watan Nuwamba a birnin Lokoja.
Dino Melaye
Samu kari