Hukumar Fansho(Pencom)
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya taya mazauna jihar murnar zagayowar ranar dimukuradiyya a Najeriya tare da bayanan halin da gwamnatinsa ta ke ciki.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya biya yan fansho naira biliyan 5 da suka bi jihar bashi cikin shekaru 13. Sun hada da tsofaffin malaman makarata da sauransu.
Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta fara tunanin ɗaukar kuɗin ƴan fansho ta yi amfani da su a ɓangaren ayyukan more rayuwa a faɗin Najeriya.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya ba da umarnin fitar da Naira biliyan 5 domin biyan kudaden 'yan fansho a jihar. Wannan dai shi ne karo na 2 a wata 6.
Dangane da karin albashi, kungiyar 'yan fansho ta NUP ta koka kan cewa har yanzu akwai tsofaffin ma'aikata da ake biya N1,500 a wata matsayin kudin fansho.
Bola Tinubu ya cigaba da yin ruwan nade-nade a mulki. Tinubu ya amince da nadin shugabanni da-dama da za su kula da hukumomi da kamfanoni a ma’aikatar sadarwa.
Godwin Abumusi, shugaban kungiyar 'yan fansho na Najeriya ya ce za su fita titi su yi zanga-zanga zindir idan har gwamnati ba ta kara fansho mafi karanci ba.
Babatunde Fashola ya ce ₦577,000 kawai yake karba kudin fansho a matsayinsa na tsohon gwamnan jihar Legas. Ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi.
Gwamnan jihar Kano ya shaidawa tsofaffin ma’aikata cewa shi mai kaunarsu ne. Bayan shekaru 'yan fansho su na jiran hakkokinsu, Abba Kabir Yusuf ya share masu hawaye.
Hukumar Fansho(Pencom)
Samu kari