Peter Obi
Hadimin tsohon shugaban kasa, Reno Omokri ya yi magana kan zaben 2023 da ya gabata inda ya ce rashin hadin kai ne ya kayar da Atiku Abubakar a lokacin.
Hukumar zaben jihar Abia, ABSIEC ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi da aka yi inda ZLP da YPP suka lashe kujerun yayin da LP mai mulki ta barar.
A wannan labarin, za ku ji cewa dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya ce rashin wutar lantarti a Arewacin kasar nan babbar matsala ce.
Peter Obi ya na cikin wadanda suka taya Yakubu Gowon murnar cika shekaru 90 a makon da ya gabata. Sai dai magana a kan Yakubu Gowon ya jawowa Obi matsala a siyasa.
Rabi'u Kwankwaso, Peter Obi da Abba Kabir Yusuf sun hadu a filin jirgin sama yayin tarbar daliban Kano da suka kammala karatu a kasar Indiya su 29 a ranar Litinin.
Wasu yan bindiga sun tarwatsa taron jam'iyyar LP a jihar Abia inda suka yi garkuwa da jiga-jiganta ciki har da mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya bayyana fatan samun hadin kai yan kasar nan bayan nadin Farfesa Iliyasu Usman a matsayin sabon limami.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta musanta rade-radin cewa tana yiwa APC mai mulki aiki a boye bayan zargin da shugaban NLC, Joe Ajaero da Kenneth Okonkwo ke yi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana damuwa a kan yadda kasar nan ke tafiya babu shugabanta ko mataimaki a fadar gwamnati da ke Abuja.
Peter Obi
Samu kari