Ilorin
Wasu miyagun 'yan bindiga da haƙarsu bata cimma ruwa ba sun kai mugun hari wani sansanin masu addu'a dake Oluwatose a Ilorin ta yamma dake jihar Kwara.
Gwamnatin jihar Taraba ta hannun ma'aikatar ilimin jihar ta dakatar da shugabannin makarantun sakandare 7 bayan kama su suna karbar kudi daga hannun dalibai.
Maniyyatan aikin hajjin bana daga jihar kwara sun yi zanga saboda sauke rashin tashi da su da zuwa kasa mai tsarki domin sauke farali. Gwamnati ta ba su hakuri.
Ma’aikatar albarkatun noma da wadata kasa da abinci ta gargadi ‘yan Najeriya kan bullar wata cuta a jikin dabbobi a kasuwar dabbobi ta jihar Kwara.
Al'umma sun koka a kan yadda tsadar mai ya jawo ninkawa da farashin ababen hawa ya yi a IIorin ta jihar Kwara. Hakan ya sa mutane da dama tafiyar kafa
Gwamnatin jihar Kwara ta rufe mayankar abbatuwa na wucin-gadi saboda fargabar guba a naman da ke kasuwar domin kare lafiyar mazauna jihar. Za a bude ranar Laraba
Al'ummar jihar Kwara da dama na nuna farin cikinsu yayin da buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50 ya koma N52,000 zuwa N54,000 daga N80,000 da aka sayar a baya.
Gwamnatin jihar Kwara ta aika tawaga ta musamman wadda ta dura kasuwar Mandate da ke Ilorin inda suka kwace naman shanu da aka yi fargabar na dauke da guba.
Tsohon alkalin kotun daukaka, Ahmad Olarewaju Belgore, ya yi bankwana da duniya yana da shekara 71. An bayyana rasuwarsa a matsayin babban rashi.
Ilorin
Samu kari