Rundunar sojin Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan wani jrigin ruwan Amurka da ya yunkurin keta mashigar Hormuz bayan ta sanar da rufe shi kirif.
Rundunar sojin Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan wani jrigin ruwan Amurka da ya yunkurin keta mashigar Hormuz bayan ta sanar da rufe shi kirif.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Pantami, ya yi watsi da tsarin sulhun APC a jihar Gombe, yana cewa bai haɗa dukkan masu takara ba.
Mutane da dama masu rike da mukamai suna yin alkawurran da ba za su iya cika wa ba yayin yakin neman zabe saboda kawai suna son su ci zabe, a cewar wani dan maj
Kwamitin tantance ‘yan majalissar dokokin takarayya na jam’iyyar PDP ya soke ‘yan takara shida da ke neman mukaman kujerar sanatan jihar Kogi a zaben 2023.
Dan takarar shugaban kasa a shekarar 2023,Bola Tinubu, ya bada kyautar buhunan shinkafa 3,000 ga musulman kwarai a jihar Nasarawa yayin shirin shagalin sallah.
Jam’iyyar PDP ta soke biyu daga cikin masu neman tsayawa takarar shugaban kasa 17 da ke neman tikitin takara a zaben 2023. Sai dai ba a bayyana sunayensu ba.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose ya yi magana a gaban kwamitin tantance yan takarar jam'iyyar PDP inda ya yi alkawarin zai nada ministan 'raya kundu' idan
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Comrade Adams Oshiomhole ya yi martani kan rahotanni a dandalin sada zumunta game da shigarsa takarar shugaban kasa a zab
Akwai wasu manyan masu rike da mukamai a gwamnatin tarayya ta APC da za su tsaya takarar zabe. A jerin na mu akwai Ministoci 4 da akalla hadimai 2 kawo yanzu.
Fitacceɓ ɗan kasuwa masani a ɓangaren harkokin masana'antu, Ajadi, ya ayyana shiga takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, zai fafata da Kwankwaso a jam'iyyar NNPP.
Ana tsaka da ruwan sama kamar da bakin kwarya a birnin tarayya Abuja, ana tantance masu neman takarar kujeran shugaban kasan Najeriya karkashin jam'iyyar People
Siyasa
Samu kari