KAI-TSAYE: Yadda Sakamakon Zaben Gwamnan Ondo Ke Shigowa daga Kananan Hukumomi
APC ta lashe zaben jihar Ondo bayan sanar da kananan hukumomi 18
Sakamakon zaben duka kananan hukumomi 18 da aka samu a jihar Ondo.
Yadda sakamakon ya kasance kamar yadda Daily Trust ta tabbatar.
APC - 366,781
PDP - 117,845
ZLP - 2,692
APC ta sake lashe karamar hukumar Akoko ta Arewa maso Gabas
Sakamakon zaben karamar hukumar Akoko ta Arewa maso Gabas a jihar Ondo.
APC - 25,657
PDP - 5,072
APC ta yi nasara a karamar hukumar Ifedore
Sakamakon zaben karamar hukumar Ifedore a jihar Ondo.
APC - 14, 157
PDP - 5,897
PDP ta sha kashi a karamar hukumar Akure ta Arewa
Sakamakon zaben karamar hukumar Akure ta Arewa.
APC - 14,451
PDP - 5,787
APC ta lallasa PDP a karamar hukumar Akure ta Kudu
Sakamakon zaben ƙaramar hukumar Akure ta Kudu.
APC - 32,969
PDP - 17,926
PDP ta sha kaye a karamar hukumar Ile Oluji/Okeigbo
Sakamakon zaben karamar hukumar Ile Oluji/Okeigbo
APC - 16,600
PDP - 4,442
APC ta lashe zaben karamar hukumar Irele
Sakamakon zaben karamar hukumar Irele
APC - 17,117
PDP - 6,601
APC ta sha da kyar a karamar hukumar Idanre
Sakamakon zaben karamar hukumar Idanre
APC - 9,114
PDP - 8,940
APC ta lashe zaben karamar hukumar Akoko ta Arewa maso Yamma
Sakamakon zaben ƙaramar hukumar Akoko ta Arewa maso Yamma, cewar rahoton The Nation.
APC - 25,101
PDP - 5,502
Sakamakon zaben karamar hukumar Ose
Ose
Karamar Hukumar Ose a jihar Ondo kamar yadda Tribune ta ruwaito.
APC – 16,555
PDP – 4,472
Sakamakon zaben Akoko ta Kudu maso Yamma
Sakamakon zaben karamar hukumar Akoko ta Kudu maso Yamma
APC – 29,700
PDP – 5,517
Sakamakon zaben karamar hukumar Okitipupa
Karamar Hukumar Okitipupa
An samu sakamakon zaben karamar hukumar Okitipupa kamar yadda Tribune ta kawo rahoto.
APC - 26,811
PDP - 10,233
LP: 27
Sakamakon zaben karamar hukumar Akoko ta Kudu
Karamar Hukumar Akoko ta Kudu kamar yadda Tribune ta ruwaito.
Yadda sakamakon zaben ya kasance:
APC - 12,140
PDP - 2,692
APC ta lashe karamar hukumar marigayi Akeredolu
Karamar Hukumar Owo
APC - 31914
LP - 42
PDP - 4740
Dan takarar gwamna a ZLP ya fadi karamar hukumarsa
Karamar hukumar Ondo ta Yamma
APC - 20755
LP - 181
PDP - 6387
ZLP - 1972
APC ta ba PDP ratar kuri'u
Rahoto ya zo daga Daily Trust cewa jam'iyyar APC ce ta ke gaba a zaben gwamnan jihar Ondo da aka yi.
Bayanan da aka samu daga sakamakon da aka tattara ya nuna APC ta yi gaba da ratar kuri'u fiye da 200, 000.