Zaɓen Gwamnan Imo: Cikakken Jerin Sakamakon Zaɓen Kananan Hukumomi 27 da INEC ta Sanar

Zaɓen Gwamnan Imo: Cikakken Jerin Sakamakon Zaɓen Kananan Hukumomi 27 da INEC ta Sanar

Gwamna Hope Uzodimma mai wakiltar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne ya yi nasara a dukkan kananan hukumomi 27 a zaben gwamnan da aka gudanar a ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023 a jihar Imo.

Kamar yadda gidan talabijin na Channels TV ya ruwaito, an tattara sakamakon zaben ne a cibiyar tattara sakamakon zabe da ke Owerri, daga karfe 02:30 na safiyar Lahadi.

Uzodinma ya lashe zaben Imo
Gwamna Uzodinma ya lashe zaɓen ƙananan hukumomi 27 na jihar Imo Hoto: Hope Uzodinma
Asali: Facebook

Duk da jam’iyyu 18 da suka halarci wannan zabe, an fi kallonsa a matsayin gasa tsakanin manyan ‘yan takara uku: Gwamna Uzodimma na jam’iyyar APC, Samuel Anyanwu na jam’iyyar PDP, da Athan Achonu na jam’iyyar Labour.

Adadin wadanda suka yi rijistar zabe a jihar Imo ya kai 2,419,922, inda aka samu katin zabe na dindindin guda 2,318,919. Sakamakon da aka tattara

Kara karanta wannan

Uzodimma na gaba a zaben gwamnan Imo na 2023, ya lashe kananan hukumomi 17 cikin 27

1. Oru West LGA

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Masu kaɗa ƙuri'a da aka tantance - 42965

APC – 38026

LP - 1867

PDP – 987

Ingantattun ƙuri'u - 41373

Jimillar ƙuri'un da aka jefa - 42318

2. Njaba LGA

Masu kada ƙuri'a da aka tantance - 12098

APC – 8110 LP – 995

PDP – 2404

Ingantattun ƙuri’u – 11736

Jimillar ƙuri'un da aka kaɗa - 12030

3. Owerri North LGA

Masu jefa kuri'a - 134555

Masu kaɗa ƙuri'a da aka tantance- 18398

APC – 8536

LP – 4386 PDP – 3449

Ingantattun kuri'u - 17440

Jimlar kuri'un da aka jefa - 18016 4.

4. Nwangele LGA

Masu jefa kuri'a - 55535

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 33259

APC – 29282

LP-895

PDP – 2132

Ingantattun kuri'u - 32597

Kara karanta wannan

Zaben Gwamnoni: SDP na bugawa da APC a Kogi, PDP tayi gaba a Bayelsa, APC a Imo

Ƙuri'un da aka jefa - 32959

5. Owerri Municipal LGA

Masu kaɗa ƙuri'a - 134169

Masu kaɗa ƙuri'a da aka tantance - 11110

APC – 5324

LP-2914

PDP – 2180

Ingantattun kuri'u - 10813

Jimillar ƙuri'un da aka jefa - 11054

6. Orsu LGA

Masu jefa ƙuri'a - 19139

APC – 18003

LP – 813

PDP – 624

Ingantattun ƙuri'u - 19589

Jimillae ƙuri'un da aka jefa - 19795

7. Okigwe LGA

Masu jefa kuri'a - 75410

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 63935

APC – 55585

LP-2655

PDP – 1688

Ingantattun kuri'u - 62970

Jimillar kuri'un da aka jefa - 63935

8. Ideato South LGA

Masu jefa kuri'a - 79361

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 21935

APC – 16891

LP-1649

PDP – 2469

Ingantattun kuri'u - 21370

Jimillar kuri'un da aka jefa - 21650

9. Onuimo LGA

Masu jefa kuri'a - 36717

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 18405

Kara karanta wannan

Zaben Kogi: Ɗan takarar Gwamnan PDP ya lashe rumfar zaɓensa, sakamako ya fito

APC – 13434

LP-1753

PDP – 2676

Ingantattun ƙuri’u – 18240

Jimillar ƙuri’un da aka kaɗa – 18276

10. Ngor-Okpala LGA

Masu jefa kuri'a - 102048

Masu kaɗa ƙuri'a da aka tantance - 22111

APC - 14143

LP - 2716

PDP – 3451

Ingantattun ƙuri'u - 21492

Jimlar ƙuri'un da aka jefa - 22003

11. Oru East LGA

Masu jefa kuri'a - 85080

Masu jefa ƙuri'a da aka tantance - 74324

APC – 67315

LP-3443

PDP – 2202

Ingantattun ƙuri'u - 74286

Jimillar ƙuri'un da aka jefa - 74290

12. Isu LGA

APC – 11312

LP – 1253

PDP – 2508

13. Ahiazu Mbaise LGA

APC – 8369

LP – 2214

PDP – 3507

14. Nkwerre LGA

APC – 22488

LP – 1320

PDP – 2632

15. Aboh Mbaise LGA

APC – 9638

Kara karanta wannan

Labari Mai Zafi: DSS da EFCC Sun Dura Rumfar da Dino Melaye Zai Dangwala Kuri’a

LP – 2455

PDP – 1724

16. Owerri West LGA

APC – 9205

LP – 2597

PDP – 3305

17. Isiala Mbano LGA

APC – 10860

LP – 2419

PDP – 1659

18. Obowo LGA

APC – 17514

LP – 3404

PDP – 712

19. Ezinihitte Mbaise LGA

APC – 8473

LP – 3332

PDP – 2737

20. Oguta LGA

APC – 57310

LP – 194

1 PDP – 2653

21. Ikeduru LGA

APC – 22356

LP – 1377

PDP – 7258

22. Ehime Mbano LGA

APC – 6632

LP – 4958

PDP – 681

23. Orlu LGA

APC – 37614

LP – 2424

PDP – 3690

24. Ohaji Egbema LGA

APC – 14962

LP – 1506

PDP – 3694

Kara karanta wannan

Zaben Gwamnan Imo 2023: Jam’iyyar PDP ta ci zabe a akwatin farko da aka bayyana sakamako

25. Ideato North LGA

APC – 5271

LP – 1522

PDP – 2062

26. Ihitte Uboma LGA

APC – 11099

LP – 2766

PDP – 3077

27. Mbaitoli LGA

APC – 12556

LP – 4007

PDP – 5343

Asali: Legit.ng

Authors:
Sharif Lawal avatar

Sharif Lawal Sharif Lawal ma'aikacin jarida ne wanda ya samu gogewa a harkar aikin jarida. Ya yi digirinsa na farko a jami'ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zaria. Ya samu horo daga Reuters kan aikin jarida da tantance labarai. Za a iya tuntubarsa ta Sharif.lawal@corp.legit.ng