Uzodimma Na Gaba a Zaben Gwamnan Imo Na 2023, Ya Lashe Kananan Hukumomi 17 Cikin 27

Uzodimma Na Gaba a Zaben Gwamnan Imo Na 2023, Ya Lashe Kananan Hukumomi 17 Cikin 27

Jihar Imo - A zaben gwamna na ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023 da aka yi a jihar Imo, Gwamna Hope Uzodimma na jam'iyyar APC ya lashe kananan hukumomi 17 cikin 27 da aka sanar da sakamakon zabe zuwa yanzu.

An fara tattara sakamakon da misalin karfe 02:30 na tsakar daren Lahadi a Owerri, babban birnin jihar, inda Farfesa Abayomi Fashina, shugaban jami'ar tarayya ta Oye Ekiti, ke aiki a matsayin baturen abe na hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC).

Uzodimma ne kan gaba a zaben Imo
Uzodimma Na Gaba a Zaben Gwamnan Imo Na 2023, Ya Lashe Kananan Hukumomi 17 Cikin 27 Hoto: @Hope_Uzodimma1
Asali: Twitter

Zaben gwamnan Imo na 2023: Sakamakon zaben kananan hukumomi daki-daki

1. Karamar hukumar Oru ta yamma

Masu zabe da aka tantance 42965

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

APC – 38026

Kara karanta wannan

Zaben Gwamnoni: SDP na bugawa da APC a Kogi, PDP tayi gaba a Bayelsa, APC a Imo

LP – 1867

PDP – 987

Jimilar kuri'u masu inganci – 41373

Jimilar kuri'u da aka kada – 42318

2. Karamar hukumar Njaba

Masu zabe da aka tantance – 12098

APC – 8110

LP – 995

PDP – 2404

Jimilar kuri'u masu inganci – 11736

Jimilar kuri'u da aka kada – 12030

3. Karamar hukumar Owerri ta arewa

Masu rijista – 134555

Masu zabe da aka tantance – 18398

APC – 8536

LP – 4386

PDP – 3449

Kuri'u masu inganci – 17440

Jimilar kuri'u da aka kada – 18016

4. Karamar hukumar Nwangele

Masu rijista – 55535

Masu zabe da aka tantance – 33259

APC – 29282

LP – 895

PDP – 2132

Kuri'u masu inganci – 32597

Jimilar kuri'u da aka kada – 32959

Kara karanta wannan

Labari Mai Zafi: DSS da EFCC Sun Dura Rumfar da Dino Melaye Zai Dangwala Kuri’a

5. Karamar hukumar Owerri Municipal

Masu rijista – 134169

Masu zabe da aka tantance – 11110

APC – 5324

LP – 2914

PDP – 2180

Kuri'u masu inganci – 10813

Jimilar kuri'u da aka kada – 11054

6. Karamar hukumar Orsu

Masu zabe da aka tantance – 19139

APC – 18003

LP – 813

PDP – 624

Kuri'u masu inganci - 19589

Jimilar kuri'u da aka kada - 19795

7. Karamar hukumar Okigwe

Masu rijista – 75410

Masu zabe da aka tantance – 63935

APC – 55585

LP – 2655

PDP – 1688

Kuri'u masu inganci – 62970

Jimilar kuri'u da aka kada – 63935

8. Karamar hukumar Ideato South

Masu rijista – 79361

Masu zabe da aka tantance – 21935

APC – 16891

Kara karanta wannan

Zaben Gwamna Na 2023: Muhimman abubuwa 5 game da siyasar Jihar Imo

LP – 1649

PDP – 2469

Kuri'u masu inganci – 21370

Jimilar kuri'u da aka kada – 21650

9. Karamar hukumar Onuimo

Masu rijista – 36717

Masu zabe da aka tantance– 18405

APC – 13434

LP – 1753

PDP – 2676

Kuri'u masu inganci – 18240

Jimilar kuri'u da aka kada – 18276

10. Karamar hukumar Ngor-Okpala

Masu rijista – 102048

Masu zabe da aka tantance – 22111

APC – 14143

LP – 2716

PDP – 3451

Kuri'u masu inganci – 21492

Jimilar kuri'u da aka kada – 22003

11. Karamar hukumar Oru East

Masu rijista – 85080

Masu zabe da aka tantance – 74324

APC – 67315

LP – 3443

PDP – 2202

Kuri'u masu inganci – 74286

Kara karanta wannan

Zaben Kogi: Abubuwan da Za a Sani Kan Dino Melaye da Manyan 'Yan Takara 4

Jimilar kuri'u da aka kada – 74290

12. Karamar hukumar Isu

Masu rijista – 55203

Masu zabe da aka tantance – 15974

APC – 11312

LP – 1253

PDP – 2508

Kuri'u masu inganci – 15776

Jimilar kuri'u da aka kada – 15932

13. Karamar hukumar Ahiazu Mbaise

Masu rijista – 98887

Masu zabe da aka tantance – 16097

APC – 8369

LP – 2214

PDP – 3507

Kuri'u masu inganci – 15353

Total votes cast – 15878

14. Karamar hukumar Nkwerre

Masu rijista – 59926

Masu zabe da aka tantance – 26993

APC – 22488

LP – 1320

PDP – 2632

Kuri'u masu inganci – 26764

Jimilar kuri'u da aka kada – 26906

15. Karamar hukumar Aboh Mbaise

Masu rijista – 111207

Kara karanta wannan

Zaben Gwamnan Bayelsa Na 2023: Jerin Sunayen Yan Takara 16 da Jam’iyyunsu

Masu zabe da aka tantance – 16084

APC – 9638

LP – 2455

PDP – 1724

Kuri'u masu inganci – 15415

Jimilar kuri'u da aka kada – 15790

16. Karamar hukumar Owerri West

Masu rijista – 140242

Masu zabe da aka tantance – 16296

APC – 9205

LP – 2597

PDP – 3305

Kuri'u masu inganci – 15712

Jimilar kuri'u da aka kadat – 16223

17. Karamar hukumar Isiala Mbano

Masu rijista – 99076

Masu zabe da aka tantance – 15911

APC – 10860

LP – 2419

PDP – 1659

Kuri'u masu inganci – 15202

Jimilar kuri'u da aka kada – 15531

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng