
Nishadi







Fitacciyar jarumar TikTok a Arewacin Najeriya, Murja Ibrahim Kunya ta fitar da bidiyon sabuwar waya kirar iPhone 16 da ta saya. Mutane sun yi mata ca.

Jarumin fina-finan Nollywood da ke Kudancin Najeriya, Stephen Alajemba ya ba maza shawara kan yadda za su yi aure inda ya ce su auri mata uku ko hudu.

Wani kamfanin Texas ya gwangwaje fitaccen mawakin Najeriya, David Adeleke (Davido) da kyautar sabuwar motar da kimarta ya kai N210m. Davido zai ba marayu tallafi.

Rahoto ya nuna yadda tsadar rayuwa ta sa maza suka fara tantance kalar matan da za su aura a bangaren kashe kudin aure. Maza na raba kafa domin samun daidai da su.

A yau Laraba 16 ga watan Oktoban 2024, masana'antar shirya fina-finan Nollywood ta shiga jimami na rashin fitaccen jaruminta mai suna Otunba Ayobami Olabiyi.

Ana yin bikin Sallar Gani ne a masarautar Gumel a tsawon kwanaki uku a lokacin Maulidi. Ana Sallar Gani a Daura da Hadeja sai dai akwai banbanci tsakaninsu da Gumel.

An shiga jimami a masana'antar shirya fina-finan Nollywood bayan sanar da rasuwar Shina Sanyaolu a jiya Laraba 11 ga watan Satumbar 2024 da muke ciki.

Fitaccen jarumi kuma mai shirya fina finan Kudancin Najeriya (Nollywood), Chris Bassey ya bayyana cewa ya koma sana'ar gyaran famfo tun bayan komawarsa Kanada.

Fitaccen mawakin Arewa, Naziru sarkin waka ya saki bdiiyon sabon askin kwal kwabo da ya yi. Naziru ya roki masu bibiyarsa da su kalli bidiyon amma ban da dariya.
Nishadi
Samu kari