Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Gwamnatin jihar Sokoto ta dakatar da ayyukan 'yan sa kai a jihar bayan da 'yan bindiga suka addabi wasu yankunan jihar da harin daukar fansa. Gwamnati ta bayyan
Shugaban alkalan Najeriya, CJN Tanko Mohammed, ya sha alwashin cewa fannin shari'ar kasar nan ba za ta huta ba har sai ta ga bayan rashawa a fadin kasar nan.
Asiya Balaraba Abdullahi Ganduje ta jawo ayoyi daga Qur’ani ta na fassarawa. Irinsu tsohon kwamishina, Muaz Magaji sun tofa albarkacin bakinsu a shafin Facebook
Rundunar yan sandan ƙasar nan ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar damke wasu mutum 32 da ake zargi da aikata manyan laifukan garkuwa da aikin yan bindiga
Bolaji Owasanoye, shugaban hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta,ICPC,ta ce ayyuka 257 da za su kai darajar N20.138bn aka kwafa daga kasafin shekarar 2021.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karrama wasu ma'aikatan gwamnati biyu, Muhd Ahmad da Nelson Okoronkwo da wani dalibin Najeriya da ke Japan yana karatun digirin PhD.
Wani ɗan majalisa daga jihar Neja yace sabbin jiragen yaƙin Super Tucano da gwamnatin tarayya ta siyo daga Amurka wanda aka girke a makarantar koyon aiki dasu.
Hukumar EFCC ta yi ram da tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode a cikin wata babbar kotun tarayya ta jihar Legas inda ta tafi da shi ofishinta.
Hajiya Hajima Hama Danyaya, matar mai martaba sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya ta riga mu gidan gaskiya. Masarautar Ningi ta tabbatar wa manema laba
Labarai
Samu kari