Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
Alwan Hassan ya na cikin wadanda aka yi awon gaba da su da aka tare jirgin Kaduna-Abuja. An gano ba haka nan kurum ‘yan bindiga su ka saki shugaban bankin BOA b
Allah ya amshi ran Sajan Muhammad Haruna Funtua, daya daga cikin mutanen da harin jirgin kasan Kaduna ya ritsa da su. Ya rasu sanadiyar rauni da ya ji a harin.
Al'ummar Musulmin jihar Ondo sun bayyana rashin amincewarsu ga shirin da Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar ke shirin yi na dankawa Kiristoci makarantun gwamnati.
Jami'an hukumar Sojojin Najeriya sun yi arangama da wata jar mota dauke da miliyoyin naira da kiret din kwai za'a kaiwa yan bindiga matsayin kudin fansa..
Rundunar jami'an tsaron hadin guiwa sun bincike tare da duba dajikan Ogbomoso ta jihar Oyo bayan jama'a sun koka kan ganin bakon jirgin sama da ke sauka a wuri.
Sheikh Muhammad Nuru Khalid, yace ya shirya tsaf ya fuskanci hisabi a wurin Allah kan kalamomin da ya yi amfani da su a huɗubarsa da ake ganin yayi ba daidai ba
Mutuwa ta manta wani tsohon da ya sha wahala, duk da cewa jikinsa babu nama ko kadan, amma har yanzu yana raye yana kuma ci gaba da rayuwarsa kamar kowa...
Sabbin jami’o’i 12 da gwamnatin tarayya ta amince da kafa su na a jihohin Kano, Naje, Gombe, Sokoto, Delta, Abia, Anambra da babbar birnin tarayya, Abuja.
A ƙalla mayaƙan ISWAP goma, duk da manyan kwamandojinsu suka rasa rayukansu yayin artabu da abokan hamayyarsu a ta'addanci na Boko Haram a yankin tafkin Chadi.
Labarai
Samu kari