Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
A labarin nan, za a ji cewa rikakken dan daba mai shekaru 26 ya fada hannun rundunar sandan Kano, Abba Fiya ya fadi mutanen da ya kashe a jihohi uku.
Yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwan kananan hukumomin Paikoro da Mariga inda suka kashe mutane da dama ciki harda sojoji 3 a tsakanin Lahadi da Litinin.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya kai ziyarar jaje ga gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya faɗi abin da yake shirin yi game da 2023.
‘Yan bindiga sun kashe mutane 1, 100 a garuruwan jihar Kaduna, bayan haka an yi garkuwa da Bayin Allah fiye da 3, 000 a Kaduna tsakanin Junairu da Disamban 2021
Ga duk wanda ya san asalin Najeriya har zuwa yanzu ya san cewa Ohworode din masarautar Olumu, Richard Layieguen, Ovie Ogoni-Oghoro ya fi kowanne sarki tsufa.
Majaisar dattawan Najeriya a zamanta na yau Talata ta amince da maida kwalejin fasaha dake Offa jihar Kwara zuwa jami'a, kuma ta amince da wasu kidirorin .
Yan sanda a Jihar Katsina sun yi nasarar cafke wani boka Abdullahi Bello mai shekaru 50 da ke yi wa yan bindiga asiri da addu'o'i na samun sa'a idan za su hari.
Wasu ‘yan daba sun kai farmaki cocin Holy Trinity da ke lamba 2 a Oba Adeyemi Oyekan Avenue a cikin garin Ikoyi da ke Jihar Legas, Vanguard ta ruwaito. Faston d
Babban ɗan fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Marigayi Sheikh Muhammad Auwal wanda aka fi sani da Albany Zaria, ya bayyana wasiyyar malamin ga iyalansa
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya yi farin cikin sanin cewa kusoshin Najeriya sun gane cewa canja kasar nan aikin kowa ne, Kamar yadda kakakin shugaban kasa, Fe
Labarai
Samu kari