Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Aisha Muhammadu Buhari ta bayyana cewa 'yan uwa da abokan arziki da sun cika fadar shugaban kasa da 'ya'ya da jikokinsu. Ta ce an so a koreta a Aso Villa.
Labarin da muke samu daga majiya mai tushe na bayyana cewa, Allah ya yiwa wani sarki a Arewacin Najeriya rasuwa. Allah ya yiwa Muhammad Ari rasuwa yau Talata.
A ranar Talata, 1 ga Febrairu, Shugaba Muhammadu Buhari da manyan jami'an gwamnati da attajirai sun dira taron kaddamar da asusun lamunin cutar Kanjamau HIV/AID
Wasu ɓarayi da ake tsammanin sun fasa gidan kwann ɗalibai mata na Ramat Annex female hostel dake jami'ar BUK a jihar Kano, sun aikata ta'asa da sace wayoyi.
Shugaban kabilar Ijaw a Kudancin Najeriya, Cif Edwin Clark ne ya ba da shawarar kyauta a wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, 31 ga watan Janairu 2022.
Wata matashiya a jami'ar ABU ta rushe tarihin jami'ar na tsawon shekaru 60. Ta fito da 1st class a fannin lissafi. Kadan daga tarihin ta ya bayyana a cikin nan.
Tsohon sanata wanda ya wakilci yankin Bayelsa ta gabas, Ben Murray-Bruce, ya bayyana cewa mahaifiyarsa, Madam Margaret Murray Bruce ta amsa kira a safiyar yau.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta sanar da fara tantance daukar sabbin jami'ar ta 2021 da za'a dauka 10,000. A cewar hukumar, mutane 127,491 ne suka cike fom din.
Babagana Zulum, gwamnan Jihar Borno ya kai ziyarar jaje Jihar Zamfara inda ya bada tallafin naira miliyan 20 ga mutanen da hare-haren yan bindiga ya shafa a jih
Amurka - Wain mutumi ya yi watsi da dashin kodar da ake shirin masa saboda jami'an asibitin sun wajibi ne a yi masa rigalfin cutar Korona kafin ayi masa dashin.
Labarai
Samu kari