Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Hukumar Yaki da Rashawa ta EFCC ta nuna rashin jin dadinta kan yadda yan Najeriya ke nuna halin ko in kula ga tsarin tona asirin masu laifi da Gwamnatin Tarayya
Gidauniyar MacArthur ta bayyana cewa duk da kudi N100trn da gwamnatin Najeriya tayi ikirarin kashe kan Ilimi daga 1999 zuwa yanzu, adadin yaran da basu zuwa.
Hukumar gudanar da zabe a ranar Alhamis ta jaddada cewa ba za'a kara wa'adin da ta baiwa jam'iyyun siyasa ba na mika sunayen yan takarar kujerar shugaban kasa.
Hatsaniya ta barke a hedkwatar jam'iyyar APC na kasa da ke Abuja, a yayin da wasu gungun matasa suka shigo harabar jam'iyyar suna wakokin nuna kiyayya ga shuga
Akalla ‘yan gudun hijira 11 galibi mata da kananan yara ne suka samu munanan raunuka a yammacin ranar Alhamis, yayin da wasu ‘yan ta’adda da ake kyautata zaton
Yajin aikin malamai masu koyarwa na jami'o'i ya ki ci balle cinyewa yayin da ya cika watanni hudu cif tun bayan fara shi a ranar 14 ga watan Fabrairun 2022.
Daya daga cikin manyan harsunan nahiyar Afrika, kuma fitacce a duniya; Hausa, ya shiga jerin harasan da ake amfani dasu dungurungum a kan manhajar sada zumunta
Wani mutumi mai suna Habibu Rabiu zai shafe kwanaki 60 a gidan gyaran hali kan wani rubutun ƙarya da ya yaɗa a Facebook dangane da cutar COVISLD19 a jihar Kogi
‘Yan sandan sun kuma kwato bindigu kiran AK47 da Ak49 dauke da alburusai masu da wata motar aiki da ‘yan bindigan ke amfani da su wajen gudanar da munanan ayyuk
Labarai
Samu kari