Jerin sunayen yan takara kujerar Sanata karkashin APC da uwar jam'iyya ta baiwa INEC

Jerin sunayen yan takara kujerar Sanata karkashin APC da uwar jam'iyya ta baiwa INEC

Uwar jam'iyyar All Progressives Congress APC a ranar Juma'a ta mikawa hukumar gudanar da zabe sunayen yan takararta na kujerun majalisar dattajian tarayya.

An kai ruwa rana kan wasu yan takarar da suka nemi kujerar shugaban kasa amma bayan shan kashi sukayi kokarin kwace tikitin Sanatar wasu.

Sun hada da Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan; Gwamnan jihar Ebonyi David Umah da tsohon Ministan Neja Delta, Godswill, wadanda basuyi musharaka a zaben fidda gwnain Sanata ba amma sunayensu sun bayyana.

majalisa
Jerin sunayen yan takara kujerar Sanata karkashin APC da uwar jam'iyya ta baiwa INEC hoto: @NGRSenate
Asali: UGC

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Ga jerin sunayen:

JIHAR ABIA

Hon. Emeka Atuma (Abia Central)

Senator Orji Uzor Kalu (Abia North)

Kara karanta wannan

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira birnin Lisbon, kasar Portugal

Hon. Blessing Nwagba (Abia South)

ABUJA

Hon. Zakaria Angulu Dobi

JIHAR ADAMAWA

Abdulaziz Nyako (Adamawa Central)

Elisha Cliff Ishaku (Adamawa North)

Adamu Ismaila (Adamawa South)

JIHAR AKWA IBOM

Emaeyak Ukpong (Akwa Ibom North East)

Sen. Godswill Obot Akpabio (Akwa Ibom North West)

Martins Udo-Inyang (Akwa Ibom South)

JIHAR ANAMBRA

Okelekwe E. Boniface (Anambra Central)

Ify E. Anaozuonwu (Anambra North)

Hon. Chukwuma Umeoji (Anambra South)

JIHAR BAUCHI

Uba Nana Umar (Bauchi Central)

Sirajo Tanko Mohammed (Bauchi North)

Shehu Buba Umar (Bauchi South)

JIHAR BAYELSA

Timipa Orunimighe (Bayelsa Central)

Degi-Eremienyo (Bayelsa East) *

Wilson Dauyegha (Bayelsa West)

JIHAR BENUE

Hon. Emmanuel Udende (Benue North East)

Titus Zam (Benue North West)

Daniel Onjeh (Benue South)

JIHAR BORNO

Kashim Shettima (Borno Central)

Mohammed Tahir Monguno (Borno North)

Mohammed Ali Ndume (Borno South)

JIHAR CROSS-RIVER

Hon. Eteng J. Williams (Cross-River Central)

Hon. Martin Orim (Cross-River North)

Asuquo Ekpeyong (Cross-River South)

Kara karanta wannan

Osun 2022: Gwamna Wike, Tambuwal, Diri da sauran jiga-jigan da zasu jagoranci yaƙin neman zaɓen PDP

JIHAR DELTA

Ede Dafinone (Delta Central)

Peter Nwaoboshi (Delta North)

Joel Onowakpo Thomas (Delta South)

JIHAR EBONYI

Emeka Kenneth Eze (Ebonyi Central)

Onyeka Nwaebonyi Peter (Ebonyi North)

Dave Nweze Umahi (Ebonyi South)

JIHAR EDO

Monday Okpebholo (Edo Central)

Adams Oshiomhole (Edo North)

Valentine Asuen (Edo South)

JIHAR EKITI

Michael Opeyemi Bamidele (Ekiti Central)

Cyril Oluwole Fasuyi (Ekiti North)

Adaramodu Adeyemo (Ekiti South)

JIHAR ENUGU

Adaku Ogbu Aguocha (Enugu East)

Simon Ejike Eze (Enugu North)

Oby Nwofor (Enugu South)

JIHAR GOMBE

Mohammed Danjuma Goje (Gombe Central)

Sa’idu Ahmed Alkali (Gombe North)

Joshua M. Lidani (Gombe South)

JIHAR IMO

Prince Alex Mbata (Imo East)

Hon. Patrick Ndubueze (Imo North)

Sen. Osita Izunaso (Imo West)

JIHAR JIGAWA

Ahmed Abdulhamid (Jigawa North-East)

Babangida Hussaini (Jigawa North-West)

Tijjani Ibrahim Kiyawa (Jigawa South-West)

JIHAR KADUNA

Muhammad Sani Abdullahi (Kaduna Central)

Suleiman Abdu Kwari (Kaduna North)

Bulus Audu (Kaduna South)

Kara karanta wannan

Jerin tsofaffin Gwamnonin jihohi 28 da za a iya gani a zauren Majalisar Dattawa a 2023

JIHAR KANO

Abdulsalam Zaura (Kano Central)

Sen. Barau Jibrin (Kano North)

Sen. Kabiru Gaya (Kano South)

JIHAR KATSINA

AbdulAziz Musa Yar’Adua (Katsina Central)

Nasiru Sani Zangon Daura (Katsina North)

Mukhtar Muhammed Dandutse (Katsina South)

JIHAR KEBBI

Sen. Atiku Abubakar Bagudu (Kebbi Central)

Hussaini Sulaiman Kangiwa (Kebbi North)

Sen. Bala Ibn Na’Allah (Kebbi South)

JIHAR KOGI

Ohere Abubakar (Kogi Central)

Sen Isah Jibrin (Kogi East)

Karimi Sunday Steve (Kogi West)

JIHAR KWARA

Saliu Mustapha (Kwara Central)

Sadiq Suleiman Umar (Kwara North)

Sen. Lola Issa Ashiru (Kwara South)

JIHAR LAGOS

Hon. Eshilokun Wasiu Sanni (Lagos Central)

Sen. Mukhail A. Abiru (Lagos East)

Idiat Oluranti Adebule (Lagos West)

JIHAR NASARAWA

Danladi Halilu ESQ (Nasarawa North)

Tanko Almakura (Nasarawa South)

Shehu Tukur (Nasarawa West)

JIHAR NIGER

Mohammed Sani Musa (Niger East)

Abubakar Sani Bello (Niger North)

Bima Muhammad Enagi (Niger South)

JIHAR OGUN

Shuaib Salisu (Ogun Central)

Kara karanta wannan

Jerin sunayen yan takaran kujerar Shugaban kasa 15 da mataimakansu

Olugbenga Daniel (Ogun East)

Sen. Olamilekan Adeola (Ogun West)

JIHAR ONDO

Adeniyi Adegbonire SAN (Ondo Central)

Ipinsagba Olajide (Ondo North)

Jimoh Ibrahim (Ondo South)

JIHAR OSUN

Ajibola Basiru (Osun Central)

Israel Famurewa (Osun East)

Amidu Tadese Raheem (Osun West)

JIHAR OYO

Dr. Yunus Akintunde (Oyo Central)

Sen. Fatai Buhari (Oyo North)

Sarafa Ali (Oyo South)

JIHAR PLATEAU

Hon. Diiket Satso Plang (Plateau Central)

Christopher Giwa (Plateau North)

Rt. Hon. Simon B. Lalong (Plateau South)

JIHAR RIVERS

Ndubuisi U. Nwankwo (Rivers East)

Oji N. Ngofa (Rivers South East)

Asita Honourable O. (Rivers West)

JIHAR SOKOTO

Ibrahim Lamido (Sokoto East)

Sen. Aliyu Magatakarda Wammako (Sokoto North)

Ibrahim Danbaba Abdullahi (Sokoto South)

JIHAR TARABA

Marafa Bashir Abba (Taraba Central)

Sani Danladi Abubakar (Taraba North)

Danjuma Usman Shiddi (Taraba South)

JIHAR YOBE

Ibrahim Gaidam (Yobe East)

Sen. Ahmad Lawan (Yobe North)

Sen. Mohammed Bomai (Yobe South)

JIHAR ZAMFARA

Sen. Kabiru Marafa (Zamfara Central)

Kara karanta wannan

Majalisar Malaman Jihar Oyo ta ba wa Ganduje sarautar Mai Addini na kasar Yarbawa

Sen. Sahabi Alhaji Ya’u (Zamfara North)

AbdulAziz Yari Abubakar (Zamfara West)

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng