
Akwatin zabe







Bayan dogon da akayi tun ranar Lahadi, an koma cibiyar tattara kuri'un zaben shugaban kasa dake gudana yanzu haka a birnn tarayya Abuja, unguwar Garki Area 8.

Hukumar zabe ta kansa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana zaben sanata mai wakiltan Zamfara ta tsakiya da na mazabar Gusau/Tsafe a matsayin ba kamalalle ba.

Bayan kwashe sa'o'i a layi ana ka'da kuri'u, an kammala zabe a wasu runfunan zabe a fadin tarayya kuma tuni an kammala kirga kuma har sakamako sun fara fitowa.

A Kwantar Da Hankali, Ba'a Zubda Gari A Ɗebe Duka Daman Inji Tinubu Ya Gaya Wa Magoya Bayan Sa Na Legos Biyo Bayan Rashin Nasararsa a Legos din A Hannun LP

Mun gano cewar Hukumar Zabe Ta Kasa Wato INEC Ce Take Ƙir-ƙirar Ƙuri'un Shafcin Gizo-da-Koƙi Tana Yadawa da Wata Manufa Boyayyu Nata - Shugaban Labor Party

Da alama Jam'iyyar Labor Party ta Peter Obi Bataji dadin sakamakon Zaben da Yake Fitowa ba, tayi Kira da Kakkausan Murya Da'a Hanzarta Soke Zaɓen Shugaban Ƙasa
Akwatin zabe
Samu kari