Buhari ya nufo gida Najeriya bayan kammala taron kungiyar gamayyar kasashen Afrika

Buhari ya nufo gida Najeriya bayan kammala taron kungiyar gamayyar kasashen Afrika

  • Shugaba Muhammadu Buhari ya juyo inda zai dawo babban birnin tarayyar Najeriya da ke Abuja bayan kwanaki da yayi a Addis Ababa
  • Shugaban kasar Najeriyan ya halarci taron gwamnatocin kasashen da ke karkashin kungiyar gamayyar Afrika
  • A gagarumin taron da shugabannin kasashen Afrika suka halarta, an tattauna muhimman al'amura da suka shafi siyasa da tsaro a nahiyar Afrika

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya garzayo tare da nufo gida Najeriya bayan halartar taron shugabannin gwamnatoci na kungiyar gamayyar kasashen Afrika da aka yi a birnin Adiis Ababa na kasar Ethiopia.

Kamar yadda hadimin shugaban kasan, Bashir Ahmad ya wallafa a shafinsa na Twitter, shugaban Buhari ya nufo Abuja bayan kammala taron.

Buhari ya nufo gida Najeriya bayan kammala taron kungiyar gamayyar kasashen Afrika
Buhari ya nufo gida Najeriya bayan kammala taron kungiyar gamayyar kasashen Afrika. Hoto daga @BashirAhmaad
Asali: Twitter

Kara karanta wannan

Karin Labari: Bayan dogon lokaci, Allah ya kuɓutar da dan uwan Jonathan daga hannun yan bindiga

Karin bayani na nan tafe...

Asali: Legit.ng

Online view pixel