Labari cikin Hotuna: Shugaba Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa FEC a Aso Villa

Labari cikin Hotuna: Shugaba Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa FEC a Aso Villa

  • Shugaban kasa Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa (FEC) na mako-mako a fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja
  • Hadimin shugaban, Buhari Sallau, shine ya bayyana haka a wani rubutu da ya fitar a dandalin sada zumunta tare da hotuna
  • Majalisar zartarwan tarayyan Najeriya ta kunshi shugaban kasa, mataimakinsa, SGF, ministoci da sauran su

Abuja - Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, na can yana jagorantar taron majalisar zartarwa (FEC) a fadarsa dake Abuja, yau Laraba 24 ga watan Nuwamba.

Mai taimakawa shugaban ƙasa ta bangaren watsa labarai, Buhari Sallau, shine ya tabbatar da haka a shafinsa na dandalin sada zumunta Facebook.

Shugaba Buhari
Labari cikin Hotuna: Shugaba Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa FEC a Aso Villa Hoto: Buhari Sallu
Asali: Facebook

Hadimin shugaban yace:

"Shugaba Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa FEC, a gidan gwamnati dake babban birnin tarayya Abuja, ranar 24 ga watan Nuwamba."

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Shugaba Buhari ya dakatad da rantsar da majalisar gudanarwa ta Kamfanin NNPC

Hadimin shugaban ya kuma tura hotunan yadda shugaban ke jagorantar taron tare da mambobin FEC da suka samu halartar taron na yau.

Mambobin majalisar FEC sun haɗa da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, sakataren gwamnatin tarayya, ministoci da kananan ministoci.

Hotuna daga wurin taron

Shugaba Buhari
Labari cikin Hotuna: Shugaba Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa FEC a Aso Villa Hoto: Buhari Sallau
Asali: Facebook

Taron FEC
Labari cikin Hotuna: Shugaba Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa FEC a Aso Villa Hoto: Buhari Sallau
Asali: Facebook

Osinbajo

Legit.ng Hausa ta tattaro muku wasu daga cikin ra'ayoyin mutane game da taron FEC na yau Laraba.

Izuchi Godwin Augustin Skidun yace:

"Abu ya yi kyau sosai, Allah ya kara wa shugaban kasan mu lafiya da karfin guiwa."

Bakari Abba yace:

"Masha Allah! Allah yasa taro ya tashi lafiya majalisa mai albarka."

Faruk Omar yace:

"Allah ya ɗaga Najeriya."

Muhammad Yusuf yace:

"Wannan taron ba shi da wani amfani wajen kawo wa al'umma cigaba."

A wani labarin na daban kuma Gwamna Ganduje ya yi magana kan shirin gwamnatinsa na tube Shekarau daga sarautan 'Sardaunan Kano '

Kara karanta wannan

Jerin matan Shugabannin Afrika 8 da suka zo halatar taron da Aisha Buhari za ta jagoranta

Idan baku manta ba, manyan jiga-jigan APC biyu sun fara taƙaddama da juna a lokacin gangamin taron jam'iyya na jihar Kano.

Yayin da tsagin gwamna Ganduje ya zaɓi Abdullahi Abbas a matsayin shugaba, shi kuma Shekarau ya bayyana Alhaji Haruna Danzago a matsyain shugaba.

Asali: Legit.ng

Authors:
Ahmad Yusuf avatar

Ahmad Yusuf (Hausa editor) Ahmad Yusuf ma'aikacin jaridar Legit.ng sashin Hausa ya fara aiki a 2021, ya kware wajen kawo labarai da rahotanni da suka shafi siyasa da al'amuran yau da kullum. Matashin ɗan jaridar ya koyi Lissafi a digirinsa na farko a Jami'ar Kimiyya da Fasaha da ke Wudil, Kano (KUST) ya kuma samu shaidar kwarewa a fannin aikin jaridar zamani daga Reuters a 2022. Kafin fara aiki da Legit Ahmad ya yi aiki da jaridu da dama na turanci da Hausa tun 2012. Mail: ahmad.yusuf@corp.legit.ng 07032379262