Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa dattijon Arewa tilo da ya saura cikin masu fafutukar neman yancin kan Najeriya, Tanko Yakasai bayan cika shekara 100.
Wani dan Najeriya ya wallafa wani faifan bidiyo tare da Wales Morgan in da yake nuna dankareren gidan da yake biyan kudin haya har 2m, ya koka kan rashin ruwa.
Dan Najeriya ya wallafa bidiyon mahaifinsa zaije wurin aiki da wata mota mai alfarma, sai dai yaron yace baisan aikin baban nasa ba, abun da ya bada mamaki.
Mai shekara 15 ya tashi da kusan maki 340 a JAMB watau jarrabawar UTME 2023, saura kiris ya kure makin da ake iya samu a darasin lissafi domin ya tashi da 99.
Wata `yar Najeriya da ke rayuwa a kasar Amurka ta ga abun mamaki lokacin da shiga wani shago ta ga tarun bulali a wani shago, ta ce shagon na `yan Afirka ne.
Za a ji watan jiya ne ‘Dan Najeriya ya zama Mutum #3 da ya fi kowa kudi a Afrika. Shugaban kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu yana gaban Nicky Oppenheimer a yau.
Wani ya sari wata budurwa da suke soyayya a hannuwa da fuska, ya yi sanadiyyar ajalinta. Kakakin ‘yan sandan Kaduna, Muhammad Jalige ya nuna bakin kishi ya jawo
Wani dan Najeriya ya bada labarin cewa ya dade yana turo wa mahaifiyarsa kudade don ta ajiye masa amma ya dawo ya tarar cewa ta kashe kudaden ta yi uzurinta.
‘Yan sanda sun cafke wanda ake zargi bayan wani yunkurin yin fashi da makami a Abuja. ‘Yan fashi da makamin sun yi niyyar aukawa mutanen Unguwar Apo a makon nan
Bidiyon wata mata mai tallar ruwan leda a bakin titi dauke da tagwayen ta ya sosa zukatan mutane da dama. Matar ta bayyana cewa mahaifin yaran ya gudu ya bar su
Mutane
Samu kari