Mutane
Shugaba Bola Tinubu ya taya Zainab Shinkafi Bagudu murnar zama yar Afrika ta farko da za ta shugabanci kungiyar IUCC ta duniya. Kungiyar IUUC na yaki da cutar kansa
Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi rashi yayin da surukarsa mai suna Hajiya Zainab ta rasu. Za a yi janazar surukar Sheikh Bala Lau a Adamawa.
Wasu Musulmai a wani masallacin Abuja da ba a bayyana ba sun fatattaki wani mutum kan zargin damfara bayan ya zo Musulunta a yau Juma'a 4 ga watan Oktoban 2024.
Rabi'u Kwankwaso ya ce zai tabbatar da kowane talaka ya samu rayuwa mai inganci a Najeriya. Ya ce za su samar da tauraro a kowane gidan talakan Najeriya.
Allah ya yiwa shugaban Izala rasuwa. Sheikh Shua'ibu Muhammad Sarkin Fawa ya rasu ne bayan jinya da ya yi a Sokoto. Kungiyar Izala ce ta sanar da rasuwarsa.
An kwantar da wani matashi a asibitin mahaukata da ke Yola, jihar Adamawa bayan hawa dogon karfen wutar lantarki tare da neman Bola Tinubu ya sauka daga mulki.
Fitaccen malamin addinin Kirista a Najeriya da aka fi sani da Ndabosky ya fadi yadda ya taba fashi da makami kafin Allah ya ceto rayuwarsa ya dawo harkar addini.
Najeriya ta cika shekaru 64 da samun 'yanci a ranar Talata, 1 ga Oktoba. Jiga jigan 'yan Najeriya akalla 10 ne suka share fagen samun 'yancin kan kasar.
Yan Najeriya a kafafen sadarwa sun bayyana ra'ayoyi bayan sakin Seaman Abbas da rundunar soji ta yi. Wasu sun yi kira ga sojan ya kara aure bayan samun yanci.
Mutane
Samu kari