Mutane
Tun farkon Boko Haram zuwa yan bindiga an kashe yan ta'adda da suka hada da Muhammad Yusuf, Abubakar Shekau, Halilu Sabubu, Baleri Fakai da Abu Mus'ab Albarnawi.
A cikin wannan labarin, za ku ji cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kai wa wani yaro mai shekaru 13 taimakon ceton rai a Katsina.
Babban malamin addinin Musulunci a jihar Filato ya rasu. Sheikh Zakariyya Adam Alhassan Jos ya kasance mai shiga kauyukan Fulani a Arewa domin yin wa'azi.
Ana kyautata zaton cewa mutuwar Halilu Sububu za ta takaita ayyukan ta'addanci a Arewacin Najeriya kasancewarsa mai safarar makamai da horar da 'yan bindiga.
Kungiyar cigaban Gobir ta bukaci gwamnatin Sokoto da gwamnatin Bola Tiubu su nemo gawar mariyagi Sarkin Gobir da yan bindiga siuka yiwa kisan gilla.
Masoyan fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya, Cristiano Ronaldo sun kai mutum biliyan 1. Ronaldo ya ce wannan nasarar tasa ce da masu nuna kauna a gare shi.
Mai martaba sarkin Osun, Oba Gabriel Adekunle Aromolan ya rasu bayan jinya da ya yi. Oba Gabriel Adekunle Aromolan ya shafe shekaru 42 a kan karaga.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce makiya Muslim Muslim ne suka kara kudin man fetur domin su bata mulkin Bola Tinubu. Ajuri Ngelale ya ajiye aiki a fadar shugaban kasa
Tsohon shugaban kasa. Olusegun Obasanjo ya yi ta'aziyyar rasuwar Hajiya Dada Musa Yar'adua a Katsina. Obasanjo ya fadi halayen Hajiya Dada masu kyau.
Mutane
Samu kari