Latest
Matasan SDP sun yi fatali da sauya shekar Malam Nasiru El-Rufai daga APC zuwa SDP, sun zargi tsohon gwamnan da yunkurin ruguza jam'iyyar don cimma burinsa.
Ma'iakatar ilimin kasar nan ta ce idan aka amince da kudirin gyaran haraji da Bola Ahmed Tinubu ya aika ga majalisar dokokin kasar nan, TETFund zai samu matsala.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncinta na 10 ga Janairu da mayar da Sanusi II kan kujerarsa da soke dokar masarautar Kano.
Gwamnatin Amurka karkashin Trump za ta kakaba takunkumi ga Najeriya kan rahoton kashe kashe da ake. Amurka ta ce ana yawan kashe Kiristoci a Najeriya.
Taohon mamba a Majalisar Dokokin Jihar Oyo, Hon. Kehinde Subair ya riga mu gidan gaskiya kwanaki ƙalilan gabanin bikin cikarsa shekaru 60 da haihuwa a duniya.
Magoya bayan Nasir El-Rufa'i da masu adawa da shi sun fara musayar yawu a TikTok. Akalla mutane sama da 200,000 su ka fara bibiyar shafin tsohon gwamnan.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a inuwar SDP, Adewole Adebayo ya bayyana aniyarsa na tsayawa takarar shugaban kasa, duk da cewa jam'iyyarsa ta fara karbar baki.
Rahotanni sun tabbatar cewa wata matar aure mai shekara 42 da ake Maman Zainab ta fadi ta rasu yayin tafsirin azumin Ramadan a masallaci a Abuja.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, a karkashin Mai Shari'a, Emeka Nwite ta haramta beli ga wasu mutane da ake zargin suna da alaka da Bello Turji.
Masu zafi
Samu kari