Latest
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya marawa takarar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na son zama shugaban kasar Najeriyaa babban zaben 2023 baya.
Kungiyar Arewa ta CNG ta bayyana rashin amincewarta ga wasu maganganun da gwamnan jihar Ondo ya yi. Ta ce hakan na nuni da yana kin Arewa da tsarin dimokradiyya
Gwamnatin Tarayya ta ce kasuwar gwala-gwalai ta Jihar Kano za ta yi gogayya da sauran takwarorinta a fadin duniya da zaran an kammala ta kafin karshen 2022.
Gwamnatin jihar Bauchi ta zargi wani jirgin da ke yawo a wasu sassan jihar da yiwuwar kokarin wanzar da ta'addanci a jihar. Gwamnan ya ce dole a yi bincike.
An yi jana'izar DPO na yan sanda na karamar hukumar Jibia, DSP Abdullahi Rano, da ya rasa ransa a jihar Katsina. Majiyoyi a hedkwatan yan sanda sun bayyana cewa
Lauyoyin ICPC sun soma kiran shaidu su kawo hujjoji a shari’ar Dibu Ojerinde. Wani lauyan tsohon shugaban na hukumomin JAMB da NECO, Peter Oyewole ya fasa kwai.
Allah ya yiwa mataimakin shugaban kwalejin ilimi ta tarayya ta Katsina, Dr Ibrahim Abubakar Gafai, rasuwa, a safiyar Alhamis, 10 ga watan Fabrairu, bayan jinya.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari tare da jam'iyyarsa ta APC sun nemi kotu ta yi watsi da karar da aka shigar wacce ke neman a tsige shugaba Buhari a daura At
Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara a ranar Laraba ya bayyana mutuwar Alhaji Tukur Mai-bulo, dattijon kasa, dan kasuwa kuma mai tallafawa al'umma a matsayin
Masu zafi
Samu kari