Latest
Jam'iyyar APC ta sanya ranar Litinin da Talata su zama ranakun tantance wadanda suka siya fom din takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyya mai mulki.
Tsagerun Ambazonia, wata kungiyar 'yan aware ta kudu maso yammacin kasar Kamaru, ta halaka rayuka akalla 20 a cikin al'ummar karamar hukumar Boki a Cross River.
Tsohon hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, a ranar Lahadi ya wallafa bidiyon dake nuna yadda aka yi murdiyar zaben fidda gwanin jam'iyyar APC.
A ran Asabar, 28 ga watan Mayu, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zama zakaran gwajin dafi a zaben fidda gwanin jam'iyyar PDP na shugaban kasa.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta damke tsohon gwamna Abdulaziz Yari kan binciken da hukumar ke yi game da.
A ranar Asabar, 28 ga watan Mayu, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zama zakaran gwajin dafi a zaben fidda gwanin jam'iyyar PDP na 'yan takara.
Sama da yan babur 100 da aka fi sani da Okada a birnin tarayya sun dira rukunin gidajen Gidajen Same Global dake unguwar Kabusa don rama kisan abokan aikunsu 2.
Antoni-janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, ya umarci hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC da ta dakata da tuhumar Rochas Okorocha.
Gwamnatin jihar Kano ta amince da sauya suna jami'ar jihar Kano ta kimiyya da fasaha, KUST, da ke Wudil zuwa jami'ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote ta Kano.
Masu zafi
Samu kari