Latest
Wani magoyin bayan Ciyaman nakaramar hukjmar Gwagwalada dake Abuja, ya kwanta dama yayin da suke murnar sauya shekar Ubangidansu daga APC zuwa jam'iyyar PDP.
Legas - Shugaba Muhammadu Buhari ya dira jihar Legas domin yawun ganin ido da kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatin tarayya da Dangote suka yi. Jirginsa ya dira
Diyar tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, Shahida ta bayar da hakuri tare da karin bayani kan ikirarin da ta yi cewa Larabawa na nuna wariyar launin fata.
Borno - Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno a ranar Litinin ya raba kudi N62,750,000 ga dattawa masu aikin lebura a shagunan Bolori Stores dake Maiduguri.
Kusan watanni biyu da suka gabata, fitaccen hazikin mawakin Najeriya,Davido, ya siya wa kansa sabon gida a Banana Island da ke Legas kuma yayi liyafa kan hakan.
A kwana nan yan ta'adda sun sake aikata munanan barna a jihohin Zamfara da Kaduna, akalla mutum 62 ne suka rasa rayukansu, wasu aka yi garkuwa za su, gidaje 70.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya ayyana aniyarsa ta son takarar kujerar Gwamna Abdullahi Ganduje gabannin babban zaben 2023 mai zuwa.
Birnin tarayya Abuja - Babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta sallami wasu mambobin majalisar dokokin jihar Cross River su 20 a ranar Litinin, 21 ga watan.
Abuja - Ma'aikatar tallafi da jin kai ta bayyana cewa zata baiwa daliban makarantun firamare guda milyan daya maganin kashe tsutsar ciki don inganta lafiyarsu.
Masu zafi
Samu kari