Latest
Ma'aunin farashin kayayyaki na masu saye (CPI) wanda ke gwada sauyin farashi a kayayyaki ya tashi daga 20.52% na watan Agusta zuwa 20.77% a watan Satumban bana.
Malaman jami’a sun janye yajin-aikin da suke yi tun Fubrairu, amma har yau akwai sauran aiki. Malaman Jami’a na ASUU sun ce ba su da kudin motan zuwa wurin aiki
Jigon jam'iyyar PDP Phrank Shaibu ya caccaki dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, a kokarinsa na tallata dan takararsu na jam'iyya PDP
Sabon rahoton da aka fitar ya nuna cewa Najeriya ta shiga jerin kasahen da yunwa ta illata a faɗin duniya duk da kokarin gwamnati mai ci wajen yakar talauci.
An yi gajeruwar dirama kwanan nan a kasar Ghana yayinda wani direban motar bas ya buge mota kirar Range Rover SUV 2021 sannan ya kebe gefe guda ya fara hauka.
Wani mai wankin mota ya fada cikin matsala bayan ya lalata motar wani abokin harka wanda rahotanni suka ce ya dauka domin siyo eba da ewedu. Bidiyon ya yadu.
Dan marigayi Alaafin, Oba Lamidi Adeyemi 111 ya bayyana cewa burin mahaifinsa na karshe shine ganin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya zama shugaban kasar Najeriya.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar LP, Baba-Ahmed, ya bukaci Najeriya da su yi watsi da yan siyasa masu nuna kabilanci da addini yayin kamfen.
Wani jerin kasashe masu karfin Soja a duniya a 2022 da Statista ta saki ya nuna cewa kasar Sin ne kan kan gaba wajen yawan jami'an sojoji, rahoton Statista .
Masu zafi
Samu kari